Araqchi Ya Bayyana Makomar Sinadarin Uranium Da Iran Ta Inganta A Lokacin Yaki

Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana makomar sinadarin uranium da Iran ta tace bayan harin da Amurka ta kai kan cibiyoyin makamashin nukiliyarta Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya bayyana cewa, har yanzu ba a warware makomar sinadarin uranium da aka inganta da ya kai kashi 60 cikin 100 ba, yana mai cewa an […]

Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Tana Kokarin Boye Barnarta A Zirin Gaza

Rahotonni sun bayyana cewa: Har yanzu gwamnatin mamayar Isra’ila ta ki bari an gano kashi 88% na irin laifukan da ta aikata a yakin Gaza ba Jaridar The Guardian ta Birtaniya ta bayyana cewa: Hukumomin mamayar Isra’ila sun boye kusan kashi 88% na binciken laifukan yaki ko cin zarafin da sojojin mamayar Isra’ila suka aikata […]

Tsohon Shugaban Amurka Joe Biden Ya Caccaki Trump Kan Rusa Kundin Tsarin Mulkin Kasar

Tsohon shugaban Amurka Joe Biden ya yi dirar mikiya da ba a taba ganin irinsa ba kan gwamnatin Trump! Tsohon shugaban kasar Amurka Joe Biden ya yi gargadin cewa: Amurka na fuskantar “kwanaki masu duhu” a karkashin gwamnatin shugaba Donald Trump, yana mai zargin bangaren zartarwa da “rusa kundin tsarin mulkin kasar,” tare da dorawa […]

IRGC Tace Bata Amince Da Kasashen Biyu A Kan Kasar Falasdinu Ba

Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun bada sanarwan cewa basu amince da kasashen biyu a kan kasar falasdinu da aka mamaye ba. Kamfanin dillancin labaran Tasnin na kasar iran ya bayyana cewa dakarun sun bayyanaha haka a jiya Asabar a cikin wani bayani da suka fitar don tunawa da shahid Isma’ila […]

Iran Da Japan Suna Iya Jagorantar Duniya Don Rabata Da Makamai Kare Dangi

Ministan harkokin wajen kasar Aran Abbas Aragchi ya bayyana cewa JMI da kuma kasar Japan suna iya jagorantar kasashen duniya zuwa ga rabata daga makaman kare dangi. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Ministan yana fadar haka a wani rubutu da yayi, wanda kuma aka buga a jaridar Asahi Shimbun ta kasar […]

Kungiyar Hamas Ta Wallafa Hotunan bidiyo Na Fursinan HKI tsare A Gaza

Ezzuddeen Qassam reshen soja na kungiyar Hamas a Gaza, ya wallafa hotunan bidiyo mai tsawon minti guda na daya daga cikin yahudawan Sahyoniya da take tsare da shi a gaza, kuma a cikin hotunan kowa zai fahinci cewa bayahuden ya rame saboda rashin samin isashen abinci, ga kuma zafi a inda aka ajiyeshi a karkashin […]

Sojojin HKI, Daga Jiya Zuwa Yau lahadi Kadai Sun Kashe Falasdinawa 62

Sojojin HKI sun kashe falasdinawa 62 daga safiyar jiya Asabar zuwa lokacin bada wannan labarin a yau Lahadi. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa mafi yawan wadanda aka kashen masu neman abainci ne, a cibiyoyin karban abincin wadanda HKI da Amurka suka kafa. Kafafen yada labarai daga asbitocin Gaza sun bayyana […]