Pezeskkian Ya Ce: Suna Fatan Musayar Kasuwancin Tsakanin Iran Da Pakistan Ta Haura Dala Biliyan 10

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Suna fatan haɓakar musayar kasuwanci tsakanin Iran da Pakistan ta haura dala biliyan 10 Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bar birnin Tehran a wannan ranar Asabar din zuwa Islamabad na Pakistan a wata ziyarar aiki a kasar bisa gayyatar da fira ministan Pakistan Shehbaz Sharif ya yi masa. […]
Araqchi: Abokantaka Da Ke Tsakanin Iran Da Pakistan Wata babbar Jari Ce Nan Gaba

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Abokantakar da ke tsakanin Iran da Pakistan wata ingantacciyar dabara ce ta nan gaba Ministan harkokin wajen Iran Sayyid Abbas Araqchi ya jaddada cewa: Iran da Pakistan za su iya mayar da yankin daga fagen gasa zuwa cibiyar hadin gwiwa, yana mai bayyana hadin kai a fagen […]
Jaridar Isra’ila Ta Ce: Gwamnatin Mamayar Isra’ila Ta Sha Kashi A Yakin Gaza

Jaridar Ma’arif ta Isra’ila ta bayyana cewa: Gwamnatin mamayar Isra’ila na fuskantar daya daga cikin manyan shan kashi a tarihinta Masanin harkokin soji na jaridar Ma’ariv ta Isra’ila Avi Ashkenazi ya amince da cewa: Isra’ila na fuskantar matsala ta gaske bayan shafe kusan watanni 22 ana yakin Gaza, yana mai cewa gazawar tsarin siyasar Isra’ila […]
Dakarun Yemen Sun Kai Hari Kan Filin Jirgin Lod Da Ke Haramtacciyar Kasar Isra’ila

Dakarun sojin Yemen sun kai hari kan filin jirgin Lod na Jaffa da makami mai linzami Dakarun sojin Yemen sun sanar da aiwatar da wani zazzafan harin soji kan tashar jirgin saman Lod da ke yankin Jaffa da aka mamaye. Dakarun kasar ta Yemen sun yi karin haske a cikin wata sanarwa da suka fitar […]
Rahoton Majalisar Dinkin Duniya Ya Yi Gargadi Kan Barazanar Kungiyoyin ‘Yan Ta’adda A Afirka

Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi game da barazanar kungiyoyin ta’addanci na ISIS da Al-Qaeda a nahiyar Afirka Wani sabon rahoto da kwararrun Majalisar Dinkin Duniya suka fitar ya yi gargadin karuwar barazanar da kungiyoyin ‘yan ta’adda ke da alaka da ISIS da Al-Qaeda suka yi kan kasashen nahiyar Afirka. Rahoton ya yi nuni da […]
Shugaba Pezeshkiyan Ya Yi Juyayin Shahadar Haniya Bayan Shekara Guda Da Shahada

Shugaban kasar Iran Masuod Pezeshkiya ya yi juyayin shahadar Isma’ila Haniyya marigayi shugaban kungiyar Hamasa a nan Tehran shekara guda kenen. Ya kuma jaddada cewa JMI ba za ta taba manta da shi ba. Tashar talabijin ta Presstv ta nakalto shugaban yana bayyana wannan juyayin a ranar da Haniya yake cika shekara guda da shahada, […]
MDD: HKI Ta Kashe Falasdinawa Fiye Da 100 A Cikin Kwanaki 2 A Lokacinda Suka Karban Abinci

Hukumar kula da samar da agaji ta MDD OCHA ta bada sanarwan kissan Falasdinawa fiye da 100 a lokacinda suke kokarin neman abincin da zasu ci. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto mataimakin shugaban kungiyar ta OCHA Farhan Haq yana fadar haka. Ya kuma kara da cewa bai kamata mutane sum utu […]
Mutanen Kasar Siriya Sun Fito Zanga-Zanga Yin Allawadai Da Kissan Alawiyya A Kasar

Masu zanga-zanga a duk fadin siriya sun bayyana rashin amincewarsu da ci gaba da kisan mabiya mazhabar Aalawiyya a bakin nruwan tekun medeteranin. Da kuma rikicn da ya kai ga zubar da jnin mutanen kasar a Sewaida saboda shishigin da HKI take yi a cikin al-amuran cikin gida na kasar. Tashar talabijin ta Presstv a […]
Shugaban Ansarullah: Amurka Tana Da Hannu A Ta’asar Da HKI Take Aikatawa A Gaza

Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya bayyana cewa, HKI ba zata iya rayuwa ta kuma aikata abinda take aikatawa a gaza ba, ba tare da tallafin Amurka ba. Don haka Amurka da alhakin duk abinda yake faruwa a Gaza. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Syyid Abdul Malik Badruddin Huthi yana […]
Kungiyar Wasan Taekwondo Ta Guragu Ta Iran Ta Zama Zakara A Asiya Karo Na 10 A Jere

Kungiyar wasan Taekwondo ta JMI kuma guragu, sun zama zakara a wasan taekwondo gurago sun lashe gasar ta Asia karo na 10 a jere. Kanfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto cewa an gudanar da gasar ne a kasar Malasiya, kuma yan wasa 107 ne daga kasashe 18 suka sami damar halattar gasar […]
Iran ta yi gargadi game da makircin Isra’ila na kawo cikas ga tsaron yankin

Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya ce gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila na da burin kawo cikas ga harkokin tsaro a yankin, yana mai kira ga daukacin kasashen yankin da su yi taka tsantsan wajen tunkarar irin wannan makirci. Araghchi ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa ta wayar tarho da mataimakin firaministan Hadaddiyar Daular […]
Firayim Ministan Senegal Ya Bayyana Sabon Shirin Farfado Da Tattalin Arzikin Kasar

Firayim Ministan Senegal Ousmane Sonko ya sanar da wani sabon shirin farfado da tattalin arzikin kasar, inda ya yi alkawarin samar da kudi “90% na aiwatar da wanann shirin ta hanyar albarkatun cikin gida da kuma kauce wa karbar bashi. Sonko ya bayyana haka ne a lokacin da ake gabatar da wannan shiri a Dakar […]
Gaza: Witfkoff ya yi rangadi a wuraren da Amurka ta kafa domin tallafi

Yayin da yakin kisan kare dangi na “Isra’ila” ya shiga cikin wata na 22 a Gaza, wani babban wakilin shugaban kasar Amurka Donald Trump, Steve Witkoff, ya zagaya wuraren raba abinci da Amurka ke da da’awar cewa ta kafa domin taiamakawa wajen ayyukan jin kai, duk da cewa sojojin Isra’ila na ci gaba da kai […]
‘Yan Sudan dama na komawa gida bayan gudun hijira na tsawon shekaru a Masar

Iyalai ‘yan Sudan da dama ne suka taru a babbar tashar jirgin kasa ta birnin Alkahira, dauke da jakunkuna da kayayyaki a lokacin da suke shirin komawa gida bayan da suka tsere daga rikicin Sudan. Suna cikin dubban ‘yan kasar Sudan da suka rasa matsugunansu da ke kan hanyarsu ta komawa daga Masar zuwa yankunan […]