The latest news and topic in this categories.

Sojojin Sudan Sun Sanar Da Kammala “Tsarkake” Birnin Kahartum Daga Dakarun  RSF
20 May

Sojojin Sudan Sun Sanar Da Kammala “Tsarkake” Birnin Kahartum Daga Dakarun  RSF

A yau Talata ne dai sojojin Sudan su ka sanar da cewa, baki dayan jihar Khartum ta zama 'yantacciya daga

Fransa Ta Kira Yi Kasashen Turai Da Sake Bitar Alakarsu Da “Isra’ila”
20 May

Fransa Ta Kira Yi Kasashen Turai Da Sake Bitar Alakarsu Da “Isra’ila”

Ministan harkokin wajen Faransa ya kira yi tarayyar turai da ta sake bitar alakarta da Isra'ila saboda ci gaba da

Ana Kara Samun Karuwar Sojojin HKI Da Suke Kashe Kansu
20 May

Ana Kara Samun Karuwar Sojojin HKI Da Suke Kashe Kansu

Kamfanin dillancin labarun " Mehr" na Iran ya ambato tashar talabijin din 'aljazira' tana fadin cewa: " yawan sojojin da

Jagora: Jamhuriyar Musulunci Ba Ta Bukatar Izinin Wani Mahaluki Domin Tace Sanadarin Uranium
20 May

Jagora: Jamhuriyar Musulunci Ba Ta Bukatar Izinin Wani Mahaluki Domin Tace Sanadarin Uranium

Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei wanda yake mayarwa da Amurka martani ya bayyana cewa:

 Sojojin HKI Suna Ci Gaba Da Kashe Falasdinawa ‘Yan Gudun Hijira A Lokacin Da Suke Bacci
20 May

 Sojojin HKI Suna Ci Gaba Da Kashe Falasdinawa ‘Yan Gudun Hijira A Lokacin Da Suke Bacci

Da safiyar yau Talata mazauna yankin "al-Daraj'dake Gaza su ka  farka daga bacci cikin sanadiyyar  harin da jiragen yakin HKI