The latest news and topic in this categories.
Shugaban mulkin soji na kasar Mali, Kanar Assimi Goita ya kara wa kansa girma zuwa mukamin cikakken Janar, mukamin soji mai girma da shugabanni biyu na kasar ne kawai ne
Jiragen yakin Amurka da na Birtaniya sun yi ruwan bama-bamai a birnin San'a na kasar Yeman da wasu yankuna da dama. Tashar talabijin ta al-Masirah ta kasar Yemen ta bayyana
Iran ta kakkausar suka tare da yin fatali da sanarwar bayantaron taron hadin guiwar kungiyar tarayyar Turai EU, da kuma ta hadin kan kasashen yankin tekun Fasha, (EU-GCC). Ministan harkokin
Kungiyar jihadul Islami ta Falasdinu ta bayyana maganar minister harkokin wajen Jamsu Annelena Baerbock da
Dakarun kungiyar Hizbullah wacce ta yi taho mu gama da sojojin mamayar HKI a kusa
Jiragen yakin HKI suna cigaba da yin kisan kiyashi a sassa daban-daban na kasar Lebanon
Gwamnatin Yemen ta sanar da cewa, jiragen yakin Amurka da Birtaniya sun kai hare hare
Shugaban kasar Iran wanda ya tattauna ta wayar tarho da sarkin kasar Oman, ya bayyana
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin