The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da takwaransa na kasar Masar a birnin Alkahira Ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Araqchi wanda yanzu haka yake kasar Masar ya
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Amurka cikakkiyar abokiyar tarayyar gwamnatin Isra'ila ce wajen aikata laifuka da wuce gona da iri kan Gaza Shugaban kungiyar Ansarullahi ta
Sojojin yahudawan sahayoniyya 5 ne suka halaka kuma wasu 15 suka jikkata a wani gumurzu da suka yi da mayakan kungiyar Hizbullah a kan iyakar kasar Lebanon Kafofin yada labaran
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da takwaransa na kasar Masar a birnin Alkahira
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Amurka cikakkiyar abokiyar tarayyar gwamnatin Isra'ila
Sojojin yahudawan sahayoniyya 5 ne suka halaka kuma wasu 15 suka jikkata a wani gumurzu
Wata tsohuwar ministan kasar Spain ta kwatanta kisan kiyashin da ake yi a Gaza da
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya gana da takwaransa na Zimbabwe a birnin Geneva
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke