The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi, ya tabbatar da cewa an dakatar da duk wata tuntubar juna tsakanin Iran da Amurka ta hanyar masu shiga tsakani, saboda yanayin da
Kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon ta kaddamar da harin ramuwar gayya kan sansanin sojojin ruwan Isra'ila da ke Haifa, a daidai lokacin da gwamnatin kasar ke ci gaba da
Mataimakin shugaban kasar Rasha ya sanar da cewa shugabannin kasashe 24 ne za su halarci taron koli na kasashen BRICS a Kazan. Yuri Ushakov, ya sanar a wani taron manema
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi, ya tabbatar da cewa an dakatar da duk
Kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon ta kaddamar da harin ramuwar gayya kan sansanin sojojin
Mataimakin shugaban kasar Rasha ya sanar da cewa shugabannin kasashe 24 ne za su halarci
Firayi Ministan Spain Pedro Sanchez, ya yi kira ga sauran mambobin kungiyar Tarayyar Turai da
Ofishin Watsa Labarai na Gaza ya ce sojojin Isra'ila suna ƙara ƙaimi wajen kisan kiyashi
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da