The latest news and topic in this categories.
Kakakin fadar Kremlin ta Rasha, Dmitry Peskov, ya yi Allah wadai da kisan babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah, da kuma hare-haren da Isra’ila ke kaiwa a yankunan da
A cikin wani jawabi da ya yi ta gidan talabijin a wannan Litinin , mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qasem ya mika sakon ta'aziyya ga al'ummar kasar Labanon
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya ce babu daya daga cikin laifukan da Isra'ila ta aikata da ba za ta fuskanci sakamako a kansa ba. Nasser Kan'ani ya bayyana hakan
Kakakin fadar Kremlin ta Rasha, Dmitry Peskov, ya yi Allah wadai da kisan babban sakataren
A cikin wani jawabi da ya yi ta gidan talabijin a wannan Litinin , mataimakin
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya ce babu daya daga cikin laifukan da Isra'ila ta
Pars Today - Masu amfani da hanyar sadarwa ta X sun yaba wa babban sakataren
Pars Today- A cewar Dr. Ali Ahmad, marubuci kuma manazarci, tarihi ya nuna cewa a
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran