The latest news and topic in this categories.
Majalisar wakilan kasar Amurka ta amince da wata doka wacce zata halatta mamayar da HKI take wa kasar Falasdinu. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa, wannan
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa HKI tana kokarin fadada yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza zuwa sauran kasashen kudancin asiya. Kamfanin dillancin labaran
Babban kwamandan jami'an tsaro wadanda suke kula da kan iyakokin kasar Iran daga kudu maso gabacin kasar sun sami damar wargaza wata tawagar yan ta'adda wadanda suke kokarin kutsawa cikin
Majalisar wakilan kasar Amurka ta amince da wata doka wacce zata halatta mamayar da HKI
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa HKI tana kokarin fadada yakin
Babban kwamandan jami'an tsaro wadanda suke kula da kan iyakokin kasar Iran daga kudu maso
Mataimakin shugaban bangaren tsare-tsare a rundumar sojojin sama na JMI ya bayyana cewa JMI ta
Dakarun kungiyar Hizbullah na kasar Lebanon sun yi ruwan wuta a kan sojojin yahudawa yan
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi kira da a hukunta dukkanin jami'an siyasa da na soja na gwamnatin 'yan ta'adda ta haramtacciyar kasar Isra'ila kan
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan cewa ta yi barin wuta kan wata rundunar sojojin HKI a arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye a ranar Asabar inda ta
A cikin wani wanda Kungiyar Tarayyar Turai ta fitar, ta bayyana cewa ta kirayi jakadanta da ke Jamhuriyar Nijar sakamakon caccakar da hukumomin kasar suka yi wa kungiyar kan gudanar
Kafafen watsa labarun HKI sun bayyana cewa a safiyar yau Lahadi ce aka kaiwa ofishin jakadancinsu dake kasar Jordan hari da bindiga, kuma tuni jami’an tsaro sun rufe hanyar da
Kafafen watsa labarun HKI sun ce an kashe sojojinsu 2 a yayin da wasu 10 su ka jikkata a fafatawa da suka yi da ‘yan gwgawarmaya a kudancin kasar Lebanon.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran tana maraba da kowane mataki na kawo karshen rashin hukunta 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya