The latest news and topic in this categories.
Aljeriya ta yi kira, bisa bukatar Lebanon, da a gudanar da wani taron gaggawa na Kwamitin Sulhu, don yin nazari kan abubuwan da ke faruwa masu hadari a Lebanon, musamman
Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah a ranar Laraba ya mika ta'aziyyarsa ga iyalan wadanda suka yi shahada ko kuma suka jikkata sakamakon kazamin harin haramtacciyar kasar Isra'ila ta
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa (NEMA) ta ce kimanin mutane miliyan 1.6 ne ambaliyar ruwa ta shafa a Najeriya tsakanin watan Afrilu zuwa Satumban 2024. Darakta-Janar ta NEMA, Hajiya Zubaida
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce akwai bukatar musulmi su samar da hadin kai
Shugaban kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah ya ce fashe-fashen na’urorin sadarwa da Isra'ila ta kai
Amurka ta ce tana kokarin amfani da diflomasiyya domin kauce wa ta'azzarar tashin hankali tsakanin
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran ya ce Isra'ila za
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a