The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi kira da a hada kai tsakanin al'ummar musulmi, yana mai cewa amfanin makiya yana cikin sabani tsakanin musulmi. Yace Idan musulmi suka hada
Shugaban hukumar siyasa ta Hamas Yahya Sinwar ya aike da sako ga babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrullah, inda ya mika godiyarsa kan wasikar da ya rubuta masa inda
Dakarun sojojin Nijeriya sun samu nasarar kashe kasurgumin ɗan fashin daji, Kachalla Halilu Sububu a safiyar Juma’a. Kafin kisan nasa, Kachalla ya kasance ubangidan ɗaya daga cikin manyan ’yan ta’addan
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi kira da a hada kai tsakanin al'ummar musulmi,
Shugaban hukumar siyasa ta Hamas Yahya Sinwar ya aike da sako ga babban sakataren kungiyar
Dakarun sojojin Nijeriya sun samu nasarar kashe kasurgumin ɗan fashin daji, Kachalla Halilu Sububu a
Kafogfin yada labaran Isra’ila sun bayar da rahotanni da ke cewa, nan ba da jimawa
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian tare da tawagarsa sun isa lardin Basra da ke kudancin
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da