The latest news and topic in this categories.
Mujallar "Newsweek" ta Amurka ta yi magana kan fifikon kasar Sin kan Amurka a nahiyar Afirka, ta hanyar sauya salon zuba jari da tsare-tsare a wannan nahiya. Mujallar "Newsweek" ta
Tsoron mamayar na zuwa ne bayan da babban mai shigar da kara ya sake neman kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa da ta gaggauta bayar da sammacin kama
Jam’iyyar APC mai mulki, ta amince da cewa manufofin Shugaba Bola Ahmed Tinubu sun ƙara jefa al’ummar ƙasar nan cikin ƙangin talauci. Jaridar daily Trust ta bayar da rahoton cewa,
Kyautata alaka da ke tsakanin kasashen Iran da Iraki da ci gaban da ke faruwa
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi kakkausar suka kan kisan kiyashin da yahudawan sahayoniyya
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Rights Watch ta ce: Gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar
Jaridar haramtacciyar kasar Isra'ila Haaretzta watsa labarin cewa: Amurka ta gargadi haramtacciyar kasar Isra'ila game
Jam'iyyar adawa ta Ennahada ta kasar Tunusiya ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a