The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian zai ziyarci makwabciyar kasar Iraki a wata ziyara da zata kasance karo na farko a kasar tun bayan hawansa karagar mulki a watan Yuli. Shugaba
Kasashen Jamus da Faransa da Birtaniya sun kakaba wa Iran sabbin takunkumai, bisa zarginta da mika wa Rasha makamai masu linzami da za ta yi amfani da su a yakin
A Amurka yau da dare ne ‘yan takara a zaben shugaban kasar mai zasu fafata a muhawarar talabijin mai muhimmanci a siyasar kasar. Za a yi muhawarar tsakanin Donald Trump
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian zai ziyarci makwabciyar kasar Iraki a wata ziyara da zata
Kasashen Jamus da Faransa da Birtaniya sun kakaba wa Iran sabbin takunkumai, bisa zarginta da
A Amurka yau da dare ne ‘yan takara a zaben shugaban kasar mai zasu fafata
Iran ta yi allah wadai da kakkausan murya da harin da Isra’ila t akai kan
Rundunar sojin Isra'ila ta ce akwai yiyuwar sojojinta ne suka harbe matashiya nan yar asalin
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da