Falasdinawa Dubu 40 Ne Suka Yi Sallar Juma’a A Masallacin Al-Aksa A Yau

Falasdinawa dubu 40 ne suka gudanar da sallar Juma’a a Masallacin Al-Aqsa mai albarka a yau Dubban Falasdinawa ne suka gudanar da sallar Juma’a a Masallacin Al-Aqsa mai albarka a yau, bisa la’akari da tsauraran matakan soji da mahukuntan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila suka dauka kan shiga masallacin. Ma’aikatar Kula da kayayyakin Musulunci a birnin […]

Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Tofin Allah Tsine Kan Shirin Korar Falasdinawa Daga Garuruwansu

Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da kalaman ministan harkokin wajen haramtacciyar kasar Isra’ila kan batun Gabar yammacin kogin Jordan Majalisar Dinkin Duniya ta yi kakkausar suka ga kalaman ministan harkokin wajen haramtacciyar kasar Isra’ila Yisrael Katz, wanda ya sha alwashin daukan matakin korar Falasdinawa na wucin gadi daga garuruwan Jenin da Tulkarm da […]

Gaza : WHO Ta Sanar Da Kwanaki Uku Na Tsagaita Don Rigakafin Polio

Sojojin Isra’ila da Hamas sun amince da tsagaita wuta na kwanaki uku a yakin zirin Gaza domin ba da damar yin allurar rigakafin cutar shan inna ga yara kimanin 640,000, in ji wani babban jami’in Hukumar Lafiya ta Duniya. Rik Peeperkorn, wakilin WHO a yankunan Falasdinawa, ya ce abin da ake kira “tsagaita wutar na […]

Masar ta nuna cikakken goyon bayanta ga Somalia a takaddamarsu da Habasha

Kamfanin dillancin labaran reuters ya nakalto majiyar diflomasiyya 3 da na gwamnatin Somaliya a yau talata Masar ta aikewa kasar Somaliya kashin farko na taimakon soja cikin shekaru arba’in da suka gabata, a wani mataki da ake ganin zai kara ta’azzara rikicin tsakanin kasashen biyu da Habasha. Masar da Somaliya sun kara karfafa dangantakarsu a […]

Jam’iyyun Hamayya Na Yahudawa Na Zargin Netanyahu Da Yunkurin Durkusar Da Isra’ila

Shugaban ‘yan Dimokuraɗiyya Yair Golan ya yi kira ga shugabannin jam’iyyun adawa a Isra’ila su gudanar da taron gaggawa domin kawar da gwamnatin Firaminista Benjamin Netanyahu. Wani saƙon murya da Golan ya wallafa a shafinsa na X ya ce, “A yau, na tuntuɓi dukkan abokaina a jam’iyyun adawa inda na gaya musu saƙona ƙarara cewa […]

Cikar Shekaru 43 Da Shahadar Tsohon Shugaba Da Firayi Ministan Iran

Ranar 30 ga watan Agusta na a matsayin ranar yaki da ta’addanci a kasar Iran. Dalilin da ya sa ake kiran wannan rana da wannan suna shi ne kisan shugaban kasa  Mohammad Ali Rajaee,  da Dr.Mohammad Javad Bahnar, firaministan kasar na lokacin. Masu adawa da sabon tsarin Jamhuriyar Musulunci da aka kafa a kasar Iran […]

Imam Khamenei ya jaddada muhimmancin inganta dangantakar Iran da Turkmenistan

Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada wajabcin yin aiki tare a cikin himma domin kara fadada alaka tsakanin Iran da Turkmenistan. Da yake magana yayin ganawarsa da shugaban kasar Turkmenistan Gurbanguly Berdimuhamedow a birnin Tehran a ranar Laraba, Ayatullah Khamenei ya ce yayin da dangantaka tsakanin Iran da Turkmenistan ke […]