The latest news and topic in this categories.

Bagheri : Amurka Ba Ta Cancanci Zama Mai Shiga Tsakani Ba
18 Aug

Bagheri : Amurka Ba Ta Cancanci Zama Mai Shiga Tsakani Ba

Jamhuriyar Musulunci ta Iran na da hakkin mayar da martani ga kisan shugaban ofishin siyasa

Hamas : ‘Yan Mamaya Na Aikata Laifuka Tare Da Cikakken Goyan Bayan Amurka
18 Aug

Hamas : ‘Yan Mamaya Na Aikata Laifuka Tare Da Cikakken Goyan Bayan Amurka

Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas, ta nuna matukar nadamar ta akan yadda Isra’ila ke ci

Hezbollah, Ta Harba Gomman Rokoki Zuwa Arewacin Isra’ila
18 Aug

Hezbollah, Ta Harba Gomman Rokoki Zuwa Arewacin Isra’ila

Kungiyar Hezbollah ta Lebanon ta sanar da harba gomman makaman roka zuwa arewacin Isra'ila, bayan

SADC : Zimbabwe Ta Karbi Ragamar Shugabancin Kungiyar Yankin
18 Aug

SADC : Zimbabwe Ta Karbi Ragamar Shugabancin Kungiyar Yankin

Shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa, ya karbi ragamar jagorancin kungiyar raya kasashen kudancin Afirka (SADC),

Tawagar Iran, Ta Ciri Tuta A Gasar Duniya Ta Fasahar Kirkirar Mutum-Mutumi
18 Aug

Tawagar Iran, Ta Ciri Tuta A Gasar Duniya Ta Fasahar Kirkirar Mutum-Mutumi

Tawagar daliban Iran ta ciri tuta a gasar duniya ta fasahar kirkirar mutum-mutumi ko robotic