The latest news and topic in this categories.
Luguden wutar jiragen saman sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi sanadiyyar shahadar Falasdinawa tare da raunata wasu na daban birnin Khan Yunis da sansanin Jabaliya Majiyoyin asibitin Falasdinawa sun bayyana
Mutane 80 ne suka mutu a wani hari da dakarun kai daukin gaggawa na Rapid Support Forces suka kai a jihar Sennar da ke kasar Sudan Akalla mutane 80 ne
Gwamnatin kasar Cuba ta bukaci a gurfanar da HKI kan laifukan yakin da ta aikata a Gaza. Kamfanin dillancin labaran ISNA na kasar Iran ya nakalto ministan harkokin wajen kasar
Gwamnatin kasar Cuba ta bukaci a gurfanar da HKI kan laifukan yakin da ta aikata
Firai ministan kasar Pakistan ya shelanta doka ta baci a duk fadin kasar bayan an
Jakadan kasar Iran a Mosco ya bayyana cewa kasarsa a shirye take ta zama kasar
Wani masanin harkokin siyasar gabas ta tsakiya, Abdul Bari Atwan ya zargi kasashen Larabawa musamman
Gwamnatin kasar Chaina ta bayyanan cewa Amurka ce babar barazana ga zaman lafiya a duniya
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Dole ne a kawar da ta'addanci ta hanyar hadin kan kasashen yanki Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi Allah wadai da kakkausar murya
Fira ministan Indiya ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana kokari da zage dantse wajen taimakawa a fagen inganta zaman lafiyar yanki da na duniya baki daya Fira ministan
An fara gudanar da zaman taron hadin gwiwar tattalin arziki tsakanin Iran da kasashen nahiyar Afirka karo na uku A safiyar yau Lahadi ne aka bude zaman taron karo na
A ganawarsa da wata jami'ar Amurka, al-Julani ya yi alkawarin ba zai cutar da tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila ba! Barbara Leaf, tsohuwar mataimakiyar sakatariyar harkokin wajen Amurka mai kula da
'Yan kungiyar ta boko haram sun kashe masu sintiri farafen hula 2 da kuma wasu sana'ar yin sarar itace su 10 a a Bokko Gjide a karamar hukumar Gwoza dake
A wani hari da jirgin sama maras matuki da dakarun kai daukin gaggawa su ka kai akan sansanin 'yan hijira a Jahar " Nahrun-Nil" a Arewacin Sudan sun kashe mutane