The latest news and topic in this categories.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Babban abin kunyar juyin mulkin shekara ta 1953 a Iran ba za ta gushe a goshin Amurka da Burtaniya ba Kakakin ma'aikatar
An kashe wani kwamandan dakarun yahudawan sahayoniyya a yankin Al-Zaytoun da ke kudancin Gaza Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun sanar da halakar wani jami'insu sakamakon fashewar wani bom a yankin
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta tura jirgin leken asiri kan gidan fira ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Jaridar Hayom ta haramtacciyar kasar Isra'ila ta watsa rahoton cewa:
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Babban abin kunyar juyin mulkin shekara ta
An kashe wani kwamandan dakarun yahudawan sahayoniyya a yankin Al-Zaytoun da ke kudancin Gaza Sojojin
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta tura jirgin leken asiri kan gidan
Luguden wutar jiragen saman sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi sanadiyyar shahadar Falasdinawa tare da
Mutane 80 ne suka mutu a wani hari da dakarun kai daukin gaggawa na Rapid
A yau Talata ce ake saran shugaban kasar Rasha Vladimir Putin zai zanta ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Amurka Donal Trump, kuma wannan shine zantawar shuwagabannin kasashen biyu
Majiyar gwamnatin kasar Yemen ta basa sanarwan kai hare-hare har sau biyu kan kataparen jirgin ruwa mai daukar jiragen yaki na kasar Amurka dake cikin Tekun Red sea, wato USS
Gwamnatin HKI ta bayyana damuwarta da jibge sojojin da gwamnatin kasar masar take yi a yankin Sinaa kusa da kan iyakar kasar da HKI. Tun bayan da gwamnatin HKI ta
HKI ta keta yarjeniyar tsagaita wuta a Gaza, a jiya inda ta kai hare-hare masu yawa, wadanda suka yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da 300 ya zuwa safiyar yau. Tashar
A wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen kasar Rwanda ya fitar, ta zargi kasar ta Belgium da tsoma baki a harkokin cikin gidanta. Bugu da kari, sanarwar ta bai wa
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi ya bayyana cewa; Matukar Amurka ta ci gaba da kai wa Yemen hare-hare, to suna da hanyoyi da za su iya