The latest news and topic in this categories.
Firai ministan kasar Pakistan ya shelanta doka ta baci a duk fadin kasar bayan an tabbatar da bullar cutar kendar-biri a kasar. Kamfani dillancin labaran IP na kasar Iran ya
Jakadan kasar Iran a Mosco ya bayyana cewa kasarsa a shirye take ta zama kasar da za’a wuce da gas na kasar Rasha zuwa sauran kasashe. Kamfanin dillancin labaran IP
Wani masanin harkokin siyasar gabas ta tsakiya, Abdul Bari Atwan ya zargi kasashen Larabawa musamman kasashen Masar da Katar da ha’inci, a lokacinda suka zama masu shiga tsakani don samar
Jamhuriyar Musulunci ta Iran na da hakkin mayar da martani ga kisan shugaban ofishin siyasa
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas, ta nuna matukar nadamar ta akan yadda Isra’ila ke ci
Kungiyar Hezbollah ta Lebanon ta sanar da harba gomman makaman roka zuwa arewacin Isra'ila, bayan
Shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa, ya karbi ragamar jagorancin kungiyar raya kasashen kudancin Afirka (SADC),
Tawagar daliban Iran ta ciri tuta a gasar duniya ta fasahar kirkirar mutum-mutumi ko robotic
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya bayyanawa firai ministocin kasashen Indiya da Pakistan a maganar da yayi da su ta wayar tarho a jiya Asabar, kan cewa mu hada kai
Fafa roma Farancis shugaban cocin catholica ya koma makwancin na din din din a Santa Maria Maggiore Basilica, wanda kuma ake kira St. Mary Major, daya daga cikin fitattun coci-coci
Mai ba da shawara ga Jagoran juya juya halin Musulunci kan harkokin siyasa ya bayyana cewa: Tattaunawar Muscat wata dama ce ta samun zaman lafiya kan batutuwa masu sarkakiya Ali
Daruruwan mutane ne suka jikkata sakamakon fashewar wani abu mai karfi a tashar jiragen ruwa na Shahid Raja'e da ke kudancin kasar Iran Wata babbar fashewa, wacce ba a taba
Sojojin Yemen sun kai hari kan sansanin Nevatim na haramtacciyar kasar Isra'ila da ke Negev da makami mai linzami Dakarun Yemen sun sanar da aiwatar da wani farmakin soji kan
Sojojin mamayar Isra'ila suna ci gaba da kashe-kashen kisan kiyashi, kuma ana ci gaba da fama da yunwa a Gaza a daidai lokacin da kasashen duniya suka yi shiru An