The latest news and topic in this categories.
Wani mai bincike sannan marubuci mai suna Farid Zakariya ba’amerike kuma marubuci a jaridar Washington Post ya yi rubutu wanda jaridar ta buga, inda a ciki ya bayyana dalilan da
Manya manyan kwamandojin sojojin ruwa na kasashen Iran da Afirka ta Kudu sun gana a jami’ar sojojin ruwa na Imam Khomaini(q) da ke Noshahr na kudancin kasar Iran. Kamfanin dillancin
A safiyar yau ce shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiyan ya kare majalisar ministocinsa mai mambobi 19 a gaban majalisar dokokin kasar ya kuma bayyana cewa su na da korewar da
Kasashen Iran da na Qatar sun tattauna game da makomar tattaunawar yarjejeniyar tsagaita wuta a
Manyan kwamandojin sojin ruwan kasashen Iran da Afrika ta Kudu, sun gana a birnin Tehran,
Babban jami'in diflomasiyyar Tarayyar Turai Josep Borrell ya ce zai ba da shawarar sanya takunkumi
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jajantawa kan harin ta'addanci da aka kai a arewa maso yammacin Pakistan. A cikin wasikar ta'aziyya a ranar Alhamis, Pezeshkian ya bayyana juyayi ga
Yayin da Rafael Grossi ya ke birnin Tehran yana tattaunawa da kuma tattaunawa da jami'an kasar Iran don ci gaba da yin mu'amala da warware sabanin da ke tsakaninsu, wasu
A cikin bayanai daban-daban da ta fitar gwamnatin Amurka ta yi watsi da hukuncin kotun hukunta manyan laifuka na bayar da sammacin kamo Netanyahu da ministan yakin Haramtacciyar kasar Isra’ila
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Matakin da Turai ke son dauka kan kasarsa ya saba wa ainihin tsarin haɗin gwiwa da hukumar IAEA Ministan harkokin wajen kasar Iran
Ministan Harkokin Wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin tuntubar juna don hada karfi da karfe wajen wanzar da zaman lafiya ya taimaka a fagen guje wa tabarbarewar yankin Gabas