The latest news and topic in this categories.
Daruruwan yahudawan Sahyoniyya sun kutsa cikin masallacin Alaksa mai tsarki tare da samun kariyar jami’an tsaron yahudawan. Har’ila yau tare da su harda ministan harkokin cikin gida mai tsatsauran ra’ayi
Kungiyar Hamas ta bayyana cewa a halin yanzu batun tsagaita budewa juna wata a Gaza da kuma musayar fursinoni ba zai yu ba sai da takurawa HKI. Kakakin kungiyar, Jihad
Wani babban Jami’in soje na kasar Iran ya yabawa masana fasahar kera makamai na kasarsa saboda ayyukan ci gaban da suka samar a cikin gida wanda ya bawa kasar damar
Daruruwan yahudawan Sahyoniyya sun kutsa cikin masallacin Alaksa mai tsarki tare da samun kariyar jami’an
Kungiyar Hamas ta bayyana cewa a halin yanzu batun tsagaita budewa juna wata a Gaza
Wani babban Jami’in soje na kasar Iran ya yabawa masana fasahar kera makamai na kasarsa
Jakadan kasar Iran kuma wakilinta a MDD, ya rubutawa kwamitin tsaro na MDD wasika, inda
Shugaban kasar Saloyi, ta bakin jakadan kasar a kwamitin tsaro na MDD ya bukaci a
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-