Daruruwan Yahudawan Sahyoniyya Sun Kutsa Cikin Masallacin Al-Aksa Tare Da Kariyar Jami’an Tsaron Kasar

Daruruwan yahudawan Sahyoniyya sun kutsa cikin masallacin Alaksa mai tsarki tare da samun kariyar jami’an tsaron yahudawan. Har’ila yau tare da su harda ministan harkokin cikin gida mai tsatsauran ra’ayi Itamar Ben-Gvir Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa kutsawar yahudawan cikin masallacin Alaksa ya tada hankalin falasdinawa wadanda suka yi kokarin […]
Hamas Ta Ce Babu Yiyuwar Tsagaita Wuta A Gaza Sai Tare Da Matsin Lamba Ga HKI

Kungiyar Hamas ta bayyana cewa a halin yanzu batun tsagaita budewa juna wata a Gaza da kuma musayar fursinoni ba zai yu ba sai da takurawa HKI. Kakakin kungiyar, Jihad Taha ne ya bayyana haka a hirar da ta hada shi da shafin labarai na ‘Arabi 21’ a yau Talata. Ya kuma kara da cewa […]
Iran Tana Samun Ci Gaba A Kera Makaman Kariya Kafada-Da-Kafada Da Kyautata Makamanta Masu Linzami Da Kuma Jiragen ‘Drones”

Wani babban Jami’in soje na kasar Iran ya yabawa masana fasahar kera makamai na kasarsa saboda ayyukan ci gaban da suka samar a cikin gida wanda ya bawa kasar damar wadatuwa daga neman wasu makaman daga kasashen waje. Musamman makaman ‘Drones’ ko jiragen yaki wadanda ake sarrafasu daga nesa, wadanda kuma, JMI ta shahara da […]
Iran: Amurka Ce Babbar Kasa Mai Taimakawa Da Kuma Kare Ayukan Ta’addanci A Yankin Asiya

Jakadan kasar Iran kuma wakilinta a MDD, ya rubutawa kwamitin tsaro na MDD wasika, inda a cikinta ya maida martani kan zargin da Amurka takewa kasarsa, ya kuma kara da cewa Amurka ce ‘kawwa uwar gami’ a taiamakawa da kuma samar da ayyukan ta’addanci a yankin Asiya ta kudu da kuma a fagen kasa da […]
Shugaban Kasar Saliyo Ya Bukaci A Karawa Nahiyar Afirka Matsayi A Kwamitin Tsaro

Shugaban kasar Saloyi, ta bakin jakadan kasar a kwamitin tsaro na MDD ya bukaci a karawa nahiyar Afirka kujeru a kwamitin, musamman kujerun Veto. Shafinn yanar gizo na labarai ‘AfricaNews’ ya nakalto shugaba Julius Maada Bio yana fadar haka a taron kwamitin a ranar litinin da ta gabata, kan cewa nahiyar Afirka tana bukatar Karin […]
Dan Jarida Ba’amurke: Idan da Rasha c eta kashe ‘yan jarida 170 kamar Isra’ila, me kafofin watsa labaran Yamma za su yi?

A cewar Parstoday, shahararren marubuci kuma dan jaridan nan dan kasar Amurka Mark Glenn ya yi magana a wata hira da kamfanin dillancin labaran Iran Mehr dangane da wannan batu da kuma ma’auni biyu na kasashen yammacin Turai kan batun Palastinu, wanda za ku iya gani a rubutu nasa: An kashe ‘yan jarida da dama […]
Iran: Amurka na mara baya ga ta’addanci a gabas ta tsakiya da duniya

Jakadan kasar Iran kuma wakilin din din din a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana a cikin wata wasika da ya aike wa kwamitin sulhun yana yin watsi da zargin da Amurka ke yi na kin jinin Iran da cewa: Amurka ita ce babbar mai goyon bayan ta’addanci a yankin da kuma a matakin kasa da […]
Ikirarin kafafen yada labaran Isra’ila: Ana iya ganin tsoro da firgici a fuskokin sahyoniyawa

Gidan radiyon yahudawan sahyoniya ya yarda cewa bayan kisan gillar da aka yi wa Shahidi Haniyyah a birnin Tehran, yahudawan sahyuniya suna jiran martani kan wannan farmaki na kisan gilla. Tun farkon yakin Gaza a ranar 7 ga Oktoba, 2023, masu fafutuka na yanki da na duniya sun yi gargadi game da yaduwar wannan rikici […]
Sakon godiyar Imam Khamenei ga tawagar Iran a gasar Olympics ta Paris

Imam Khamenei ya mika godiyarsa ga ‘yan wasan kasar Iran da shuwagabannin kungiyoyi da masu horar da ‘yan wasa a cikin sakon da ya aike ga tawagar Iran da ta halarci gasar Olympics ta 2024. Bayan wasikar da shugaban kwamitin wasannin Olympics na kasa ya aikewa jagoran juyin juya halin Musulunci da gabatar da rahoto […]
Shugaban Iran Ya Jaddada Hakkin Kasar Na Mayar Da Martani Kan Kisan Gillar Haniyya

Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: A bisa dokokin kasa da kasa, Iran tana da ‘yancin mayar da martani kan duk wanda ya dauki matakin wuce gona da iri kanta Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada matsayin Iran na kaucewa rikicin yaƙe-yaƙe da kuma habbasanta a fagen samar da zaman lafiya da tsaro a […]
Sabon Ministan Tsaron Iran Ya Ce: Babban AIki Da Zai Sa A Gaba Shi Ne Kalubalantar ‘Yan Shayoniyya

Ministan Tsaro na Iran ya bayyana cewa: Daya daga cikin abubuwan da kasarsa ta sanya a gaba shi ne fuskantar hatsarin yahudawan sahayoniyya da ta’addanci Kakakin Kwamitin Tsaro da Harkokin Waje na Majalisar Shura ta Musulunci, Ibrahim Reza’ei, ya bayyana cewa: Hujjatul-Islam Ismail Khatib, dan takarar da zai karbi mukamin kula da tsaro a sabuwar […]
Hizbullah Ta Tarwatsa Wasu Na’urorin Ayyukan Sojin Isra’ila

Kungiyar Hizbullah ta nuna faifan bidiyon yadda ta kai hare-hare kan wuraren na’urorin sojin h.k.Isra’ila a Al-Summaqa da Ramiya Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta wallafa faifan bidiyon farmakin da ta kai kan kayan aikin fasaha da na leken asirin rundunar sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila a wuraren Al-Summaqa da Ramiya. Kungiyar […]
Hamas: Kisan Haniyah Ya Kara Mana Karfi Da Himma

Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta bayyana cewa: Kisan gillar da aka yi wa shahidi Isma’il Haniyah ya kara karfi da himman ‘yan gwagwarmaya Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta fitar da sanarwar cewa: Kisan gillar da aka yi wa mujahidi Isma’il Haniyah, babu abin da zai karawa kungiyar Hamas, sai karfi da azama da […]
Kasuwanci Tsakanin Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Da Kasashen Nahiyar Afirka Ya Kai Dala Biliya 1.3

Bunkasar kasuwanci tsakanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasashen nahiyar Afirka ya kai na kudi dalar Amurka biliyan 1.3 Shugaban cibiyar hada-hadar kasuwanci tsakanin Iran da Afirka, Masoud Barhaman ya bayyana cewa: Adadin hada-hadar kasuwanci tsakanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasashen nahiyar Afirka a halin yanzu ya kai na kudi dalar Amurka biliyan daya […]