The latest news and topic in this categories.
Jakadan kasar Iran kuma wakilin din din din a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana a cikin wata wasika da ya aike wa kwamitin sulhun yana yin watsi da zargin da
Gidan radiyon yahudawan sahyoniya ya yarda cewa bayan kisan gillar da aka yi wa Shahidi Haniyyah a birnin Tehran, yahudawan sahyuniya suna jiran martani kan wannan farmaki na kisan gilla.
Imam Khamenei ya mika godiyarsa ga 'yan wasan kasar Iran da shuwagabannin kungiyoyi da masu horar da 'yan wasa a cikin sakon da ya aike ga tawagar Iran da ta
Ministan Tsaro na Iran ya bayyana cewa: Daya daga cikin abubuwan da kasarsa ta sanya
Kungiyar Hizbullah ta nuna faifan bidiyon yadda ta kai hare-hare kan wuraren na'urorin sojin h.k.Isra'ila
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta bayyana cewa: Kisan gillar da aka yi wa shahidi
Bunkasar kasuwanci tsakanin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasashen nahiyar Afirka ya kai na kudi
Pars Today – Shugaban Jami’ar Ben-Gurion da ke Isra’ila ya sanar da cewa, tun bayan gudanar da aikin “ guguwar al-Aqsa ” jami’o’in kasashen Yamma da Amurka ne suka aiwatar
Pars Today – Za a gudanar da taron tattaunawa na addini karo na uku na cibiyar tattaunawa ta addini da al'adu mai alaka da kungiyar al'adun muslunci da sadarwa ta
A ranar Lahadin da ta gabata, jaridar Yedioth Ahronoth ta rubuta cewa: Minti 20 gabanin ziyarar firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu zuwa "Al-Matala" a arewacin Palastinu da ta mamaye, wani jirgin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran ta sha gargadin 'yan sahayoniyya da kada su gwada nufin Iran Ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Araqchi ya ce:
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Kasar Iran tana amfani da dukkan karfi ne wajen mayar da martani ga harin 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar
'Yan gwagwarmayar kasar Iraki sun kai hare-hare kan birnin Haifa da tashar ruwansa da jiragen sama marasa matuka ciki 'Yan gwagwarmayar Musulunci na kasar Iraki sun sanar da cewa: Sun