The latest news and topic in this categories.
Firai ministar Bangladesh Sheikh Hasina ta yi murabus tare da tserewa daga kasar a daidai lokacin da ake ci gaba da zanga-zangar adawa da manufofin gwamnatinta da kuma salon mulkin
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun cafke daya daga cikin jagororin zanga-zangar kuncin rayuwa da ake yi a babban birnin tarayya, Micheal Lenin. Hukumar DSS ta kama Lenin
Jiragen yakin HKI, a wasu sabbin hare haren da suka kai kan yankin Gaza a jiya Lahadi, sun jefa boma bomai kan makarantun ‘Annasr’ da kuma ‘Hassan Salama’ a yammcin
Jiragen yakin HKI, a wasu sabbin hare haren da suka kai kan yankin Gaza a
Dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun bada sanarwan kai hare hare tare da amfani
Kakakin sojojin kasar Yemen Burgediya Janar Yahyah Saree ya bada sanarwan cewa sojojin kasar sun
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiya ya bayyana cewa HKI ta aikata babban kuskure a lokacinda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani, ya tattauna da tokwaransa na kasar Jordan
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar