The latest news and topic in this categories.
Dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun bada sanarwan kai hare hare tare da amfani da jiragen yaki na kunan bakin wake kan sansanin sojojin HKI mai lamba 91 a
Kakakin sojojin kasar Yemen Burgediya Janar Yahyah Saree ya bada sanarwan cewa sojojin kasar sun sami nasarar kakkabo jirgin saman yakin Amurka samfurin MQ-9 wanda ake sarrafa shi daga nesa
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeskiya ya bayyana cewa HKI ta aikata babban kuskure a lokacinda ta kashe shugaban kungiyar Hamas Isma’ila Haniyya a Tehran, kuma ya yi kira ga dukkan
Ministan harkokin wajen kasar Jordan, na wata ziyarar aiki a Tehran, a daidai lokacin da
Gwamnatin rikon kwarya ta kasar Mali, ta sanar da katse huldar diflomasiyya dake tsakaninta da
Akalla mutane 93 ne suka mutu, ciki har da jami’an ‘yan sanda 14, da kuma
Ministan harkokin wajen Somaliya, Ahmed Moalim Faki, ya ce matakan diflomasiyyar kasarsa sun yi nasarar tinkarar yarjejeniyar da ba ta dace ba da Habasha ta rattabawa hannu da gwamnatin yankin
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya ce sakamakon zaben Amurka ba zai shafi manufofin Tehran ba, yana mai gargadin "makiya Iran" da kada su kuskura su gwada Iran. Ministan
Wani sojan bayahauden Isra'ila ya kashe kansa bayan an kira shi zuwa aiki, a cewar kafafen yada labarai na haramtacciyar kasar Isra'ila. Hukumar yada labaran Isra'ila ta watsa rahoton a
Mataimakiyar shugaban kasar Amurka Kamala Harris da tsohon shugaban kasar Donald Trump suna hankoron ganin sun samu nasara a jihohi 7 masu muhimmanci a zaben shugaban kasa. A muhimman jihohin
Babban kusa a kungiyar Hamas Osama Hamdan ya tabbatar da cewa tattaunawar baya-bayan nan tsakanin Hamas da Fatah a Masar dangane da gudanar da lamurran Gaza ta kasance mai inganci
Pars Today - Ministan harkokin wajen kasar Rasha, yayin da yake ishara da bukatar yin garambawul ga kwamitin sulhu na MDD, ya ce BRICS na goyon bayan karuwar wakilcin kasashen