The latest news and topic in this categories.
Yayin da yake yin Allah wadai da kisan gillar da Isra’ila ta yi wa shahid Haniyya, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya ce: Bai kamata wani mutum ya yi
Kungiyar Hamas za ta nada sabon shugaban ofishinta na siyasa nan da kwanaki masu zuwa, in ji mataimakin shugaban ofishin siyasa na kungiyar, Khalil al-Hayya, yayin wani taron tunawa da
Kwamishinan Kare Hakkokin Dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya, Volker Türk, ya yi kira da a dauki matakin gaggawa domin kawo karshen tashe tashen hankula a yankin Gabas ta Tsakiya,
Yayin da yake yin Allah wadai da kisan gillar da Isra’ila ta yi wa shahid
Kungiyar Hamas za ta nada sabon shugaban ofishinta na siyasa nan da kwanaki masu zuwa,
Kwamishinan Kare Hakkokin Dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya, Volker Türk, ya yi kira da
Firai ministar Bangladesh Sheikh Hasina ta yi murabus tare da tserewa daga kasar a daidai
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun cafke daya daga cikin jagororin zanga-zangar kuncin
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-