The latest news and topic in this categories.
Shugaban Ma'aikatar Shari'ar kasar Iran ya jaddada cewa: Kalmomi ba za su iya kwatanta laifukan da 'yan sahayoniyya suka aikata ba Shugaban ma'aikatar shari'a ta kasar Iran Hujjatul -Islam Gholam
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Za su koya wa haramtacciyar kasar Isra'ila da Amurka darasi a rayuwa Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran Muhammad Baqir Qalibaf,
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ya sanar da cewa; HKi ta ketare iyaka, saboda kisan gillar da ta yi wa Isma’ila Haniyya shugaban kungiyar Hamas a cikin kasar
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ya sanar da cewa; HKi ta ketare iyaka,
Shugaban kasar Venezuela ya yi tir da kisan kiyashin da HKI take yi wa al’ummar
Bayanin dakarun na “IRGC” ya kunshi cewa: Da sunan Allah mai rahama mai jin
A wani bayani da kungiyar Hamas ta fitar na juyayin shahadar Isma’ila Haniyyah ta bayyana
Kungiyar Kwadago a tarayyar Najeriya ta bukaci yansandan kasar su kawo karshen kissan masu zanga
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar