The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Venezuela ya yi tir da kisan kiyashin da HKI take yi wa al’ummar Falasdinu a yankin Gaza, sannan kuma ya kara da cewa a kowane lokaci yana tare
Bayanin dakarun na “IRGC” ya kunshi cewa: Da sunan Allah mai rahama mai jin kai. Bayan aikin ta’addanci da masu laifi ‘yan sahayoniya su ka tafka, wanda ya yi
A wani bayani da kungiyar Hamas ta fitar na juyayin shahadar Isma’ila Haniyyah ta bayyana cewa ba al’ummar Falaasdinu ce kadai ta yi rashinsa ba, dukkanin al’ummar Larabawa da musulmi
An gudanar da zanga zangar goyon bayan al-ummar Falasdinu a gaza, a birane da dama
A safiyar yau lahadi ce mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon suka cilla makamai masu
Sojojin HKI sun kai hare hare kan sansanin yan gudun hijira na Falasdinawa da ke
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bayyana cewa gwamnatin HKI ta
Shugaban kungiyar Asa'ib Ahl-Al-Hak, kungiya mai yaki da yan ta'adda a kasar Iraki, ya bayyana cewa idan shugaban kasar Siriya mai ci Abu Muhammad Al-Jolani ya kuskura ya taka kasar
Majiyar labarai daga kasar Lebanon sun bada sanarwa kama wasu mutane wadanda suke shirin Cilla Makamai kan HKI. Jaridar Arab News ta yanar gizo ta kuma kasar Saudiya ta bayyana
Gwamnaton kasar Kongo Democradiyya ta bada sanarwan haramta jam'iyyar Josept Kabila tsohon shugaban kasar. Shafin yanar gizo na labarai, Africa News ya nakalto ma'aikatar harkokin cikin gida na kasar tana
Sojojin mamayar HKI sun fara aiwatar da wani sabon kisa ta hanyar amfani da sabon salo akan Falasdinawa. Kai kace tsawon watanni 18 da su ka dauka suna amfani da
A faransa ana ci gaba da tsare wata ‘yar Iran mai goyan bayan Falasdinu, bis azarginta da iza ta’addanci. Mahdieh Esfandiari (mai shekaru 35) ana tsare da ita tun ranar
Hukumomi a jihar Benue dake Najeriya sun ce adadin wadanda suka mutu a harin da ‘yan bindiga suka kai a hukumomin Ukum da Kogo ya kai 56. Gwamnan jihar Benue,