The latest news and topic in this categories.
Shugaban Ma'aikatar Shari'ar kasar Iran ya jaddada cewa: Kalmomi ba za su iya kwatanta laifukan da 'yan sahayoniyya suka aikata ba Shugaban ma'aikatar shari'a ta kasar Iran Hujjatul -Islam Gholam
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Za su koya wa haramtacciyar kasar Isra'ila da Amurka darasi a rayuwa Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran Muhammad Baqir Qalibaf,
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ya sanar da cewa; HKi ta ketare iyaka, saboda kisan gillar da ta yi wa Isma’ila Haniyya shugaban kungiyar Hamas a cikin kasar
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ya sanar da cewa; HKi ta ketare iyaka,
Shugaban kasar Venezuela ya yi tir da kisan kiyashin da HKI take yi wa al’ummar
Bayanin dakarun na “IRGC” ya kunshi cewa: Da sunan Allah mai rahama mai jin
A wani bayani da kungiyar Hamas ta fitar na juyayin shahadar Isma’ila Haniyyah ta bayyana
Kungiyar Kwadago a tarayyar Najeriya ta bukaci yansandan kasar su kawo karshen kissan masu zanga
Jaridar Maariv ta Isra'ila ta yi hasashen cewa, Hizbullah ta yi nisa matuka wajen jurewa fuskantar kowane irin yanayi, kuma ruwan wuta da kisan da take yi wa sojojin Isra’ila
A cikin wani sako da ya aike, shugaban Pezeshkian ya taya shugaban kasar da al'ummar kasar Aljeriya murnar zuwan zagayowar ranar da aka fara gwagwarmayar 'yantar da kasar Aljeriya. Majiyar
Ahmad Nowruzi mataimakin shugaban IRIB mai kula da harkokin hidimar duniya, a ganawarsa da Sehloho Francis Moloi, jakadan kasar Afirka ta Kudu a birnin Tehran, yana tunawa da irin gwagwarmayar
Rundunar ‘yan sandan kasar Faransa ta fara gudanar da bincike kan lamarin da ya faru na kona kofar Masallacin Al-Sunnah da ke kan titin Victorine Authier a yankin Amiens na
Shugaba Bola Tinubu ya yi watsi da shawarar Majalisar Tattalin Arziki (NEC) wadda ta nemi ya janye kudirinsa na kara haraji. Tun farko dai kungiyar Gwamnonin Arewa ce ta bayyana
A wani bayani da mayakan kungiyar Hizbullah su ka fitar sun bayyana girman barnar da su ka yi wa sojojin mamaya tun daga lokacin da suke kokarin yin kuste cikin