The latest news and topic in this categories.
A nan Iran, tawagogin kasashen waje 70 ne ake sa ran za su halarci bikin rantsar da zababben shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian, wanda aka shirya gudanarwa da yammacin ranar
Ma'aikatar lafiya ta Hamas a zirin Gaza ta sanar a yau Asabar cewa, wani harin da Isra'ila ta kai kan wata makaranta da ke tsakiyar yankin, ya yi sanadin shahadar
Gwamnatin Birtiniya ta sanar da cewa ba ta adawa da sammacin kame firaministan isra’ila Benjamin Netanyahu kamar yadda kotun Hukunta Manyan Laifuka ta kasa da kasa ta nema. Ofishin Firaministan
A nan Iran, tawagogin kasashen waje 70 ne ake sa ran za su halarci bikin
Ma'aikatar lafiya ta Hamas a zirin Gaza ta sanar a yau Asabar cewa, wani harin
Gwamnatin Birtiniya ta sanar da cewa ba ta adawa da sammacin kame firaministan isra’ila Benjamin
Kamfanin samar da makamashin nukiliya na Faransa Orano, ya sanar da tafka asara ta Yuro
Hukumar Kula da 'Yan Gudun Hijirar Falasdinawa ta Majalisar Dinkin Duniya ta "UNRWA" ta ce:
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran tana maraba da kowane mataki na kawo karshen rashin hukunta 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun sanar da kashe 'yan ta'adda tare da kama wasu fiye da 50 a shiyar kudu maso gabashin Iran Mataimakin kwamandan shelkwatar
Dubun dubatar al'ummar Yemen ne suka gudanar da zanga-zangar la'antar yakin kisan kiyashi a Gaza da Lebanon Dubun dubatar al'ummar kasar Yemen ne suka gudanar da zanga-zanga a a lardunan
Hare-haren da jiragen saman yakin gwamnatin 'yan sahayoniyya suka kai kan birnin Beirut da kewaye sun yi sanadiyyar mutuwa da jikkatan mutane 74 Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu munanan fashe-fashe
Rundunar Izzuddeen Al-Qassam ta kai wani gagarumin farmaki kan sojoji da motocin 'yan mamaya a birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza Rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ta
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na