The latest news and topic in this categories.
Yunkurin hukumar Falasdinawa na neman kama kwamandan 'yan gwagwarmayar birnin Tul-Karam babbar hidima ce ga yahudawan sahayoniyya Mamba a ofishin siyasa na kungiyar Jihadul- Islami ta Falastinu, kuma babban jami'in
Masu goyon bayan fira ministan haramtacciyar kasar Isra'ila da 'yan adawa ba za su iya kafa sabuwar gwamnati su kadai ba sai da kulla kawance da wani bangare Sakamakon wani
Zababben shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Jagoran juyin juya halin Musulunci shi ne mabudin warware sabanin da ke tsakaninsu Zababben shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada cewa: Bin
Masu zanga-zangar adawa da kisan kiyashin da Isra'ila ke yi a Gaza da aka yi
Rundunar ’yan sandan Nijeriya ta buƙaci masu shirya zanga-zangar matsin rayuwa a faɗin ƙasar da
Hamas ta yi Allah wadai da azabtar da Falasdinawa shida waɗanda suka hada da mata
Hukumar Kula da Falasɗinawa 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNRWA) ta ce an
Kafafen watsa labarun HKI sun ce; Barazanar da ake yi wa kungiyar Hamas ba ta wani tasiri a gare ta. Kafafen watsa labarun na HKI suna yin tambaya akan yadda
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar cewa matukar Falasdinawa ba su saki fursunonin Isra’ila ba daga nan zuwa Asabar, to za a kawo karshen tsagaita wutar yakin da
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Sirrin nasarar da Iran ta samu shine haɗin kai da kasancewar mutane a cikin kowane fagen neman ci gaba Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian
Bikin zagayowar cikan shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran ya jaddada kare tushen tsarin kasar da gwagwarmaya Dukkanin sassan kasar Iran sun gudanar da zanga-zanga
Shugaban kasar Amurka ya bayyana cewa: Akwai yiwuwar nan gaba kasar Ukraine ta iya zama wani bangare na tsarin tsaron kasar Rasha Shugaban Amurka Donald Trump ya fada a ranar
Sojojin mamayar Isra'ila suna ci gaba da rusa ababen more rayuwa a birnin Tul-karam da sansanoninsa na Falasdinu tare da kama Falasdinawa da tilasta wa jama'a yin gudun hijira Sojojin