The latest news and topic in this categories.
A yayin muhawar tsakanin shugaba Biden da abokin hamayyarsa Donal Trump, ya zarge shi da kariya ga Amukawa kan cewa ba sojan Amurka da ya halaka a lokacinda sojojin Iran
Jiragen yakin kasashen Amurka da Burtania sun kai hare haren ta’addanci a kan lardin Taiz na kasar Yemen a safiyar yau Jumma’a. Tashar talabijin ta Almsirah ta kasar Yemen ta
Tashar talabijin “Kan” Ta HKI ta nakalto wani kwararre a kan harkokin Falasdinawa na cewa mai yuwa nan gaba da shekara guda falasdinawa daga kungiyoyuin Hamas da kuma Jihadul Islami
A yayin muhawar tsakanin shugaba Biden da abokin hamayyarsa Donal Trump, ya zarge shi da
Jiragen yakin kasashen Amurka da Burtania sun kai hare haren ta’addanci a kan lardin Taiz
Tashar talabijin “Kan” Ta HKI ta nakalto wani kwararre a kan harkokin Falasdinawa na cewa
A ranar laraban da ta gabata ce gwamnatin tarayyar Najeriya ta gudanar da zaman tattaunawa
Rahotanni da suke fitowa daga ma’aikatar cikin gida na kasar Iran sun bayyana cewa an
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran