The latest news and topic in this categories.
Mostafa Pourmohammadi, dan takara a zaben shugaban kasar Iran da ke tafe, ya yi kira da a hada kai a tsakanin musulmi domin goyon bayan al'ummar Palastinu, musamman ma wadanda
Alireza Zakani, daya daga cikin 'yan takara shida a zaben shugaban kasar da za a gudanar a ranar 28 ga watan Yuni, ya ce marigayi shugaban kasar Iran Ibrahim Raeisi
Masoud Pezeshkian, daya daga cikin 'yan takara shida a zaben shugaban kasar da za a yi ranar 28 ga watan Yuni, ya ce baya adawa da diflomasiyya da tattaunawa amma
Jakadan kasar Iran kuma wakilin din din din na kasar a MDD ya bayyana cewa,
Dan takara a zaben shugaban kasar Iran da za a yi a ranar 28 ga
Ministan harkokin wajen kasar Pakistan ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa a shirye take ta kyautata
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan kai hare hare kan sansanonin sojojin HKI
Sojojin kasar Yemen sun bada sanarwan cilla wani sabon makami mai linzami don tarwatsa wani
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar