The latest news and topic in this categories.

Iran da Saudiyya sun kudiri aniyar karfafa alaka a tsakaninsu
26 Jun

Iran da Saudiyya sun kudiri aniyar karfafa alaka a tsakaninsu

Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya gana da mataimakin ministan harkokin wajen Saudiyya Waleed

Kotu ta bayar da umanin karbar daliba da ke sanye da hijabi a makarantar Faransa
26 Jun

Kotu ta bayar da umanin karbar daliba da ke sanye da hijabi a makarantar Faransa

Wata kotu a kasar Morocco ta yanke hukunci kan wata daliba mai lullubi da aka haramtawa shiga wata makarantar Faransa

MDD: Hare-Haren Isra’ila Suna Nakasa Akalla Yara Goma A Kowace A Zirin Gaza
26 Jun

MDD: Hare-Haren Isra’ila Suna Nakasa Akalla Yara Goma A Kowace A Zirin Gaza

Hukumomin Majalisar Dinkin Duniya sun yi kakkausar suka game da rikicin Gaza da yaki ya daidaita, suna masu cewa yara

Adadin Faastinawa Da Suka Yi Shahada a Hare-haren Isra’ila a Gaza Ya Kai 37,626
26 Jun

Adadin Faastinawa Da Suka Yi Shahada a Hare-haren Isra’ila a Gaza Ya Kai 37,626

A rana ta 263 da Isra’ila ta kwashe tana aiwatar da kisan kare dangi a Gaza, adadin falastinawa da suka

Jagora : Fitowar Masu Kada Kuri’a Da Yawa Zai Kunyata Makiya
26 Jun

Jagora : Fitowar Masu Kada Kuri’a Da Yawa Zai Kunyata Makiya

Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran  Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya ce; yadda mutane masu kada kuri’a za su