The latest news and topic in this categories.
Tashar talabijin ta Almayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto yan rahotanninta daga Gaza suna cewa a ranar ta 252 da fara yakin Tufanul Aksa, dakarun Saraya Kudus na kungiyar Jihadul
Dakaru masu gwagwarmaya da yan ta’adda a kasar Iraki sun bada sanarwan cilla makaman Drons kan sansanin sojojin sama na HKI a cikin kasar Falasdinu da aka mamaye. Kamfanin dillancin
Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Kasar Lebanon za ta zama jahannama ga yahudawan sahayoniyya da ba zasu taba tunanin sake mamaye ta ba Mukaddashin ministan harkokin wajen
Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Kasar Lebanon za ta zama jahannama ga
Ma'aikatar harkokin wajen Iran ta yi Allah wadai da kisan da aka yi wa Fararen
Babban daraktan Hukumar ba da Agaji da Ayyukan Majalisar Dinkin Duniya ga 'yan gudun hijiran
Wasu mata Falasdinawa uku da wani yaro daya sun yi shahada sakamakon harin bam da
Sojojin Yemen sun kai farmakin soji guda uku a tekun Bahar Maliya kan jiragen da
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
A yau Alhamis ne kotun manyan laifuka ta kasa da kasa ( ICC) ta fitar da samamcin a kamo mata Fira mininstan HKI Benjamin Netanyahu da kuma tsohon ministan yakinsa
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.