The latest news and topic in this categories.
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta kasar Iran ya cewa: Dole ne a kawo karshen ayyukan dabbancin 'yan sahayoniyya kan Falasdinawa Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci na kasar Iran, Muhammad Baqir Qalibaf,
Sayyid Muqtada Sadr ya yi dirar mikiya kan Amurka dangane da yadda take goyon bayan keta 'yanci da tarwatsa al'umma a Falasdinu Jagoran kungiyar Sadar ta Iraki, Sayyid Muqtada al-Sadr,
Sojojin mamayar yahudawan sahayoniyya sun kaddamar da wani gagarumin samame a kauyuka da garuruwan da suke gabar yammacin kogin Jordan Rahotonni sun bayyana yadda sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila suke
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta kasar Iran ya cewa: Dole ne a kawo karshen ayyukan
Sayyid Muqtada Sadr ya yi dirar mikiya kan Amurka dangane da yadda take goyon bayan
Sojojin mamayar yahudawan sahayoniyya sun kaddamar da wani gagarumin samame a kauyuka da garuruwan da
Bayan fuskantar mummunan martani daga 'yan gwagwarmayar Falasdinawa, sojojin mamayar yahudawan sahayoniyya sun janye daga
Al'ummar Mauritaniya sun gudanar da zanga-zangar neman korar jakadun kasashen da suke goyon bayan haramtacciyar
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran