The latest news and topic in this categories.
A yau ne kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da zaman taron gaggawa don tattauna halin da ake ciki a birnin Rafah na Falasdinu Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya
Falasdinawa 82 ne suka yi shahada a birnin Rafah cikin 'yan sa'o'i bayan hukuncin kotun kasa da kasa Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Euro-Mediterranean ta bayyana cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya ce: Miliyoyin 'yan Sudan da Falasdinawa na cikin hadarin fuskantar mutuwa daga cututtuka Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana cewa: Miliyoyin
A yau ne kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da zaman taron gaggawa don
Falasdinawa 82 ne suka yi shahada a birnin Rafah cikin 'yan sa'o'i bayan hukuncin kotun
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya ce: Miliyoyin 'yan Sudan da Falasdinawa na cikin hadarin
Sayyid Muqtada Al-Sadr ya bukaci a koran jakadan Amurka da kuma rufe ofishin jakadancinta a
Iyalan shahidi Ayatullah Ibrahim Ra'isi sun mika godiyarsu ga Jagoran juyin juya halin Musulunci da
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bukaci a hukunta dukkanin jami'an siyasa da na soja na gwamnatin Isra'ila kan irin ta'asar da suka aikata. Ayatullah Khamenei
Kungiyar Hizbullah ta sanar da kai hare-hare da dama da jirage marasa matuka da makamai masu linzami kan wurare da sansanonin soji a yankin Tel-Aviv da kuma kudancin Isra'ila. A
Iran ta ce za ta tattauna da kasashen turai - Faransa, Jamus da Birtaniya - kan batutuwan da suka shafi shirin nukiliyarta. Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta sanar a ranar Lahadin nan cewa, adadin mutanen da sukayi shahada a hare-haren Isra’ila ya kai 44,211 tun bayan fara yaki da Isra'ila fiye da
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi kira da a hukunta dukkanin jami'an siyasa da na soja na gwamnatin 'yan ta'adda ta haramtacciyar kasar Isra'ila kan
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan cewa ta yi barin wuta kan wata rundunar sojojin HKI a arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye a ranar Asabar inda ta