Kwamitin Tsaron MDD Zai Gudanar Da Zama Taro Kan Rafah Na Falasdinu

A yau ne kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da zaman taron gaggawa don tattauna halin da ake ciki a birnin Rafah na Falasdinu Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da wani zaman taron gaggawa, a yau Talata, domin tattauna halin da ake ciki a birnin Rafah da ke Zirin Gaza bayan kisan […]

Yahudawan Sahayoniyya Suna Ci Gaba Da Kashe Falasdinawa Duk Da Hukuncin Kotun Kasa Da Kasa

Falasdinawa 82 ne suka yi shahada a birnin Rafah cikin ‘yan sa’o’i bayan hukuncin kotun kasa da kasa Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Euro-Mediterranean ta bayyana cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila” ta aiwatar da wani sabon kisan gilla a birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza, kasa da sa’o’i 30 bayan wani mummunan kisan gilla […]

Sayyid Muqtada Sadr Ya Bukaci Koran Jakadan Amurka Daga Kasar Iraki

Sayyid Muqtada Al-Sadr ya bukaci a koran jakadan Amurka da kuma rufe ofishin jakadancinta a birnin Bagadaza A cikin sakon da ya wallafa a shafinsa na twitter a yau Talata 28 ga watan Mayun shekara ta 2024, Sayyid Muqtada Al-Sadr ya bayyana al’ummar yahudawan Sahayoniyya a matsayin ‘yan ta’adda marasa kunya, masu kiyayya ga addinan […]

Iyalan Shugaban Kasar Iran Ibrahim Ra’isi Sun Mika Sakon Godiya Ga Jagoran Musulunci

Iyalan shahidi Ayatullah Ibrahim Ra’isi sun mika godiyarsu ga Jagoran juyin juya halin Musulunci da al’ummar Iran A cikin bayanin godiya da jinjina da iyalan shahidi Ayatullah Ibrahim Ra’isi suka aike ga Jagoran juyin juya halin Musulunci sun bayyana godiyarsu ga jagoran juyin juya halin Musulunci mai hikima da kuma jarumtakar al’ummar Iran da suka […]

Bagher Qalibaf, Ya Sake Zama Kakakin Majalisar Dokokin Iran

Majalisar dokokin Iran ta sake zaben Mohammad Bagher Qalibaf a matsayin kakakin majalisar na tsawon shekara guda. An zabe shi da kuri’u 197 daga cikin 287. Zaben dai ya zo ne kwana guda bayan taron kaddamar da majalisar da kuma rantsar da sabbin mambobin majalisar su 290 da aka zaba. Maido da Qalibaf kan mukaminsa […]

Kwamitin Tsaro Na MDD Zai Gudanar Da Taron Gaggawa Kan Kissan Kiyashin Rafah

Kwamitin tsaro na MMD zai gudanar da taron gaggawa a cikin yan kwanaki masu zuwa don tattauna batun munanan hare haren da sojojin HKI suke kaiwa a garin Rafah na kudancin zirin gaza. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar majalisar tana fadar haka a jiya, sannan ta kara da cewa gwamnatin […]

Hamas Tace Mai Yuwa HKI Ta Karbo Dukkan Fursinonin Da Suke Hannunta Gawaki

Wakilin kungiyar Hamas a kasar Lebanon Osama Hamdan ya gargadi HKI idan ta ci gaba da yakin da take a gaza, mai yuwa ma fi yawan Fursinonin da ta yaki don kubutar da su, su zama gawaki. Tashar talabijin ta Presstva nan Tehran ta nakalto Hamdan yana fadar haka a jiya litinin  ya kuma kara […]

Hamas Tace Mai Yuwa HKI Ta Karbo Dukkan Fursinonin Da Suke Hannunta Gawaki

Wakilin kungiyar Hamas a kasar Lebanon Osama Hamdan ya gargadi HKI idan ta ci gaba da yakin da take a gaza, mai yuwa ma fi yawan Fursinonin da ta yaki don kubutar da su, su zama gawaki. Tashar talabijin ta Presstva nan Tehran ta nakalto Hamdan yana fadar haka a jiya litinin  ya kuma kara […]