The latest news and topic in this categories.
Sayyid Muqtada Al-Sadr ya bukaci a koran jakadan Amurka da kuma rufe ofishin jakadancinta a birnin Bagadaza A cikin sakon da ya wallafa a shafinsa na twitter a yau Talata
Iyalan shahidi Ayatullah Ibrahim Ra'isi sun mika godiyarsu ga Jagoran juyin juya halin Musulunci da al'ummar Iran A cikin bayanin godiya da jinjina da iyalan shahidi Ayatullah Ibrahim Ra'isi suka
Majalisar dokokin Iran ta sake zaben Mohammad Bagher Qalibaf a matsayin kakakin majalisar na tsawon shekara guda. An zabe shi da kuri’u 197 daga cikin 287. Zaben dai ya zo
Majalisar dokokin Iran ta sake zaben Mohammad Bagher Qalibaf a matsayin kakakin majalisar na tsawon
Kasashe da hukumomin kasa da kasa na ci gaba da mayar da martani kan kazamin
Kwamitin tsaro na MMD zai gudanar da taron gaggawa a cikin yan kwanaki masu zuwa
Wakilin kungiyar Hamas a kasar Lebanon Osama Hamdan ya gargadi HKI idan ta ci gaba
Wakilin kungiyar Hamas a kasar Lebanon Osama Hamdan ya gargadi HKI idan ta ci gaba
Wani sabon kazamin harin sojojin Isra’ila ya yi sanadin shahadar mutum 40 cikin sa’o’I 24 da suka gabata ciki har da Salah al-Bardawil, dan majalisar Falasdinu kuma mamba a ofishin
Rahotanni daga Yemen na cewa sojojin Amurka sun kai hari a filin tashi da saukar jiragen sama na Hudayda a wani sabon hari kan kasar Yemen tun bayan da Washington
Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araghchi, ya yi kakkausar suka kan zaluncin da gwamnatin Isra'ila ke yi kan al'ummar Falasdinu da ba su da kariya a yankin Zirin Gaza,
Iran, ta yi Allah wadai da harin ta’addancin da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane a wani masallaci a kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil
Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid ya yi kira da a gudanar da zanga-zangar gama-gari idan Firaministan kasar Benjamin Netanyahu ya ki bin hukuncin da kotun kolin kasar ta yanke
A Sudan bayan sake karbe fadar shugaban kasa da ke birnin Khartoum, sojojin kasar sun ci gaba da kai farmaki a babban birnin kasar a ranar Asabar, inda suka sake