The latest news and topic in this categories.
Kasashen Iraki, Kuwait da Saudiyya sun yi maraba da shawarar kasashen Ireland, Norway, da kuma Spain na amincewa da Falasdinu a matsayin kasa. Kasashen larawan uku sun fitar da sanarwa
Shugabannin kasashen duniya masu yawa da wakilansu sun halarci jana'izar shugaban kasar Iran da mukarrabansa tare da mika ta'aziyyarsu Shugabanin kasashen duniya da jagororin gwagwarmaya da dama ne suka halarci
Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya yi ta'aziyya kan rayuwar shugaban kasar Iran a ofishin jakadancin Iran da ke birnin Moscow Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov ya
Ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya yi ta'aziyya kan rayuwar shugaban kasar Iran a
Iyalan fursunonin haramtacciyar kasar Isra'ila suna gudanar da wani yunkuri don samun tausayawar jama'a da
Wani jami'in haramtacciyar kasar Isra'ila ya ce: Gwamnatin yahudawan sahayoniyya ba zata cimma manufofinta na
'Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun kakkabo jirgin saman yaki maras matuki ciki na haramtacciyar kasar Isra'ila
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya ziyarci iyalan marigayi shugaban kasar Iran shahidi
Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Sun kalubalanci Amurka da jiragen yakinta lamarin da ya tilasta mata tserewa daga tekun Larabawa. Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen,
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin jiya Alhamis Kafofin watsa labaran cikin gida a Sudan ta
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya