The latest news and topic in this categories.
A jawabin da ya gabatar a gaban taron jama’ar birnin Mazandaran, Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya jaddada cewa: Suna da kwarewa a hare-haren mayar da martani musamman wadanda
Afrika ta Kudu ta bukaci kotun duniya da ta umarci Isra'ila ta dakatar da hare-haren da take kai wa Gaza. Hakan shi ne kawai a cewar Afrika ta Kudu ‘’dama
Shugabannin kasashen Larabawa sun bukaci da a gaggauta tsagaita bude wuta a zirin Gaza. Bayan wani taronsu a Bahrain, jiya Alhamis, Shugabannin kasashen Larabawa sun ce suna son a girke
A jawabin da ya gabatar a gaban taron jama’ar birnin Mazandaran, Shugaban kasar Iran Sayyid
Afrika ta Kudu ta bukaci kotun duniya da ta umarci Isra'ila ta dakatar da hare-haren
Shugabannin kasashen Larabawa sun bukaci da a gaggauta tsagaita bude wuta a zirin Gaza. Bayan
Hukumar kwallon kafa ta Falasdinu ta bukaci, a dakatar da Isra'ila "nan take" daga hukumar
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin da takwaransa na kasar Sin Xi Jinping sun amince su
Ministan harkokin wajen Iran ya tattauna ta hanyar wayar tarho da takwarorinsa na Switzerland da Pakistan Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya yi wata ganawa ta hanyar wayar
Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Babban abin da suke bukata a duk wata tattaunawa shi ne a dage takunkumi Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran, Isma'il Baqa'i, ya
Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International ta bayyana cewa: Gwamnatin Mamayar Isra'ila ta tabbatar da cewa ba za a amince da ita ba a duk wani bincike laifukan
Wasu Falasdinawa sun yi shahada a cikan kwana na 35 a sabon yakin da yahudawan sahayoniyya suka sake daurawa kan Zirin Gaza Sojojin gwamatin mamayar Isra'ila suna ci gaba da
Fadan Vatican ta mabiya darikar Katolika ta sanar da mutuwar Paparoma Francis a yau Fadar Vatican ta bayyana a cikin wata sanarwa ta faifan bidiyo a yau Litinin cewa: Paparoma
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta bayyana cewa tace uranium din ta tamakar jan layi ne a tattaunawar dake wakana tsakaninta da Amurka. Mataimakin ministan harkokin wajen kasar ne Kazem Gharibabadi