Shugaban Kasar Iran Ya Jaddada Cewa: Falasdinu Ta Zame Batun Da Ta Mamaye Duniya A Halin Yanzu

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Falastinu a yau ita ce batu na farko kuma gama gari ga dukkan kasashen musulmi Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana hakan ne a yayin ganawarsa da tawagar manyan marubuta da masana adabi da al’adu na kasashen musulmi da suka halarci taron baje kolin littattafai na kasa […]
An Cika Kwanaki 222 Da Fara Kai Hare-Haren Ta’addanci Kan Yankin Zirin Gaza

A cika tsawon kwanaki 222 da fara aiwatar da yaki kisan kare dangi kan al’ummar Falasdinu a Zirin Gaza Yakin da sojojin mamayar gwamnatin yahudawan sahayoniyya suke yi a Zirin Gaza ya shiga rana ta 222, a daidai lokacin da sojojin mamayar yahudawan sahayoniyya suke ci gaba da yin ruwan bama-bamai a yankuna da dama […]
Jaridar Birtaniya Ta Ce Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Ba Za Ta Iya Rusa Kungiyar Hamas Ba

Jaridar Birtaniya ta bayyana cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ba zata iya rusa kungiyar Hamas ba Jaridar “The Times” ta kasar Birtaniya ta buga wani bincike da ya yi tsokaci kan gazawar gwamnatin mamayar yahudawan sahayoniyya na cimma burukan da ta ayyana cikin manufofinta na rusa abin da ta kira tushen ta’addanci a Zirin Gaza […]
Gwamnatin Birtaniya Ta Yi Furuci Da Karfin Sojin Yemen Da Dakarun Sa-Kai Na Ansarullahi

Gwamnatin Biritaniya ta yi furuci da karfin sojin Yemen da na dakarun sa-kan kasar na kungiyar Ansarullahi ta mabiya Huthi Gwamnatin kasar Birtaniya ta yi furuci da cewa; Makaman kasar Yemen masu inganci ne kwarai lamarin da sanya suka bullo da wani sabon salo na soji domin fuskantar makiyansu a tekun Bahar Maliya, sakamakon haka […]
Hare-Haren Dakarun Kai Daukin Gaggawa Kan Garin El-Fasher Ya Janyo Mutuwar Mutane Masu Yawa

Dakarun ‘yan tawayen Sudan na kungiyar Rapid Support Forces sun kai hare-hare da suka janyo mutuwar mutane da dama a garin El- Fasher Hare-haren Dakarun kai dauki gaggawa na Rapid Support Forces kan garin El-Fasher na Sudan ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 38 tare da jikkata wasu 280 na daban a tsawon kwanaki biyu da […]
Iran Da Vetnam Sun Rattaba Hannu Kan Yarjeniyar Aiki Tare Na Cikin Gida

Gwamnatin JMI da kasat Vetnam sun rattaba hannu kan yarjeniyar aiki tare a bangaren harkokin tsarin cikin gida da kuma yansanda. Kamfanin dillancin labaran IRIB-NEWS daga Kwala lampa yana bayyana cewa shugaban yansannda na JMI Janar Radan da kuma ministan tsaron cikin gida na kasar Vetnam ne, suka rattaba hannu kan yarjeniyar aiki tare don […]
Dubban Falasdinawa Sun Fito Zanga Zangar Tunawa Da Ranar Naqaba ko Musiba

Dubban falasdina mazauna yankin yamma da kogin Jordan ne suka fito zanga zangar tunawa da ranar Nakaba, ko kuma musiba ta shekara 1948, a lokacinda aka shelanta kafuwar HKI a kan kasar Falasdinu da aka mamaye. Kamfanin dillancin labaran Isna na kasar Iran ya bayyana cewa a ranar 15 ga watan Mayun shekara 1948 ne […]
Lebanon: Makaman Hizbulla Sun Fada Kan Cibiyar Bada Umurni Na Sojojin HKI A Arewacin Kasar Falasdinu Da Aka Mamaye

Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan kai hare hare kan sansanin sojojin HKI a kan tuddan Golan na kasar Siriya da aka mamaye. Tashar talabijin ta Almayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto majiyar kungiyar na fadar haka a jiya Talata. Ta kuma kara da cewa ta yi amfani da makamai masu linzami 10 […]
Ra’isi: Jinin Yara 15,000 Wanda HKI Ta Kashe A Gaza Ne Zai Kawo Karshen Wannan Haramtacciyar Kasar

Shugaban kasar Iran sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa jinin yara falasdinawa 15,000 wanda sojojin HKI suka kasha a Gaza a cikin watanni kimani 8 da suka gabata, shi ne zai kawo karshen samuwar haramtacciyar kasar nan bad a dadewa ba. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto shugaban yana fadar haka a […]
Daliban Jami’ar ‘Queen Mary’ Sun Bi Sahun Sauran Daliban Jami’o’in Kasar A Goyon Bayan Falasdinawa

Daliban jami’ar ‘Queen Mary’ dake gabacin birnin London na kasar Butania sun shiga sahun daliban jami’o’ii a kasar Burtaniya wadanda suke goyon bayan Falasdinawa a Gaza, suke kuma yinn allawadai da gwamnatocin kasashensu masu tallafawa HKI a kisan kiyashin da sukewa al-ummar Falasdinu wacce aka mamaye kasarsu kimani shekaru 76 da suka gabata. Kamfanin dillancin […]