Hizbullah Ta Maida Martani Ga Ta’asan HKI Da Luguden Wuta Kan Sansanonin Sojojinta

Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta maida martani ga hare haren HKI kan wasu wurare a kudancin kasar tare da ruwan makamai masu linzami kan sansononin sojojin HKI a arewacin Falasdinu da aka mamaye a shekara 1948. Tashar talabijan ta Almayadeen ta kasar ta nakalto majiyar kungiyar tana fada a wani bayanin da ta fitar […]
Yemen Ta Gargadi Saudiya Kan Barin Amurka Ta Yi Amfani Da Sararin Samaniyarta Don Kai Mata Hare Hare

Gwamnatin kasar Yemen ta bada sanarwan cewa ta aikewa gwamnatin kasar Saudiya sako na gargadi kan kada ta amincewa Amurka ta yi amfani da sararen samaniyarta wajen hare haren da take kaiwa kasar. Tashar talabijin ta Al-Masirah ta kasar Yemen ta nakalto mamba a majalisar koli ta tsaron kasar Yemen Muhammad Ali Al-Huthi yana fadar […]
MDD Ta Budaci Dakatar Da Wuta A Gaza Da Kuma Gargadi Kan Aukuwa Mutuwa Falasdinawa Masu yawa

Babban sakataren MDD Antonio Guterres ya bayyana cewa kasashen duniya sun hadu a kan bukatar dakatar da wuta a Gaza, wanda sojojin HKI suka fara kaiwa hare hare tun watan Octoban da ya gabata. Tashar talabijin ta Presstv ta nakalto Guterres yana fadar haka a yau Litinin a ziyarar da yake yi a birnin Amman […]
Dan Takarar Jam’iyyar Adawa A Senegal Yana Gaba A Yawan Kuri’in Da Aka Irga

Bassirou Diomaye Faye dan takarar shugaban kasa daga daya daga cikin jam’iyyun hamayya a kasar yana kan gaba a yawan kuri’an da aka irga ya zuwa yanzu da ake bada wannan labarin. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta bayyana cewa Bassirou Diomaye Faye dan shekara 44 kacal a duniya yana gaba da dukkan yan takara […]
Najeriya: Gwamna Sani Yace Biyan Kudaden Fansa Ko Ba Haka Bai Da Muhimmanci

Gwamna Uba Sanin a jihar Kaduna ya bayyana cewa batun ko an biya kudaden fansa ko kuma ba’a biya ba, bai da muhimanci , abu mai muhimmanci shi ne yara da kuma malaman da aka sace sun dawo gida ba tare da an cutar da suba. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta nakalto Gwamna Uba […]