The latest news and topic in this categories.
Asusun kula da kananan yara na MDD, (UNICEF), ya yi tur da hare-haren baya-bayan nan da aka kai kan makarantu a jihar Kaduna dake tarayyar Najeriya. Shugabar Asusun a Najeriya,
Kasashen Afrika dake fama da cutar zazzabin malaria sun sha alwashin murkushe mace-macen da cutar ke yanjowa. Wannan bayyanin ya fito ne a jawabin bayan taron da ministocin lafiya na
Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya, ya bukaci tsagaita ba tare da wani bata lokaci ba a Sudan a lokacin watan Ramadana dake karatowa. Dafatarin kudirin da aka gabatar ya samu
Asusun kula da kananan yara na MDD, (UNICEF), ya yi tur da hare-haren baya-bayan nan
Kasashen Afrika dake fama da cutar zazzabin malaria sun sha alwashin murkushe mace-macen da cutar
Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya, ya bukaci tsagaita ba tare da wani bata lokaci ba
A Ivory Coast, Jam’iyyar (PPA-CI) ta bukaci tsohon shugaban kasar Laurent Gbagbo, ya yi mata
Yan takarar zaben shugaban kasa a Senegal sun kaddamar da yakin neman zabensu a ranar
Wasu Falasdinawa sun yi shahada a cikan kwana na 35 a sabon yakin da yahudawan sahayoniyya suka sake daurawa kan Zirin Gaza Sojojin gwamatin mamayar Isra'ila suna ci gaba da
Fadan Vatican ta mabiya darikar Katolika ta sanar da mutuwar Paparoma Francis a yau Fadar Vatican ta bayyana a cikin wata sanarwa ta faifan bidiyo a yau Litinin cewa: Paparoma
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta bayyana cewa tace uranium din ta tamakar jan layi ne a tattaunawar dake wakana tsakaninta da Amurka. Mataimakin ministan harkokin wajen kasar ne Kazem Gharibabadi
Kungiyar agaji ta Red Crescent ta Falasdinu ta yi watsi da rahoton da sojin Isra'ila suka fitar kan kisan da aka yi wa sama da jami'an agajin gaggawa na Gaza
Amurka ta sake kai wani hari ta sama kan babban birnin kasar Yemen, Sana’a, inda ta kashe fararen hula akalla 12 tare da jikkata wasu fiye da 30 na daban.
Wani rahoto da jaridar New York Times ta Amurka ta fitar ya nuna cewa Amurka na neman rage kasantuwarta a duk duniya musamman a Afirka. Jaridar ta bayyana wani daftarin