Unicef, Ya Yi Allah Wadai Da Hare-hare Kan Makarantu A Najeriya

Asusun kula da kananan yara na MDD, (UNICEF), ya yi tur da hare-haren baya-bayan nan da aka kai kan makarantu a jihar Kaduna dake tarayyar

Asusun kula da kananan yara na MDD, (UNICEF), ya yi tur da hare-haren baya-bayan nan da aka kai kan makarantu a jihar Kaduna dake tarayyar Najeriya.

Shugabar Asusun a Najeriya, Cristian Munduate, ta ce ya kamata kowane yaro dan Najeriya ya samu damar koyon ilimi cikin kwanciyar hankali.

A cewarta, ya zama dole a tabbatar wa dalibai da malamansu tsaro.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments