The latest news and topic in this categories.
Ma’aikatar kiwon lafiya ta Gaza ta sanar da mutuwar wani jariri da bai wuce kwanaki 35 da haihuwa ba, saboda sanyi mai tsanani a yankin Gaza. Sanarwar ma’aikatar kiwon lafiyar
Shugaban kasar Iran sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa jinin yara falasdinawa 15,000 wanda sojojin HKI suka kasha a Gaza a cikin watanni kimani 8 da suka gabata, shi ne
Ma’aikatar lafiya ta zirin Gaza ta bada rahoton cewa sojojin HKI sun kashe jami’an jinya kimani 500 tun bayana fara yaki a ranar 7 ga watan Octoban shekarar da ta
Ma’aikatar kiwon lafiya ta Gaza ta sanar da mutuwar wani jariri da bai wuce kwanaki
Shugaban kasar Iran sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa jinin yara falasdinawa 15,000 wanda sojojin
Ma’aikatar lafiya ta zirin Gaza ta bada rahoton cewa sojojin HKI sun kashe jami’an jinya
Hukuma mai kula da yara ta MDD wato UNECO ta bayyana damuwarta da yadda yara
Hukumar UNICEF ta MDD mai kula da yara ta bada sanarwan cewa zirin Gaza a
Dakarun kare juyin juya halin musulunci, IRGC, sun nuna daya daga cikin sansanin jiragen ruwan yaki masu sauri a karkashin kasa a karo na farko. Tashar talabijin ta Presstv a
Kungiyar Jiahadul Islamani wacce ake saran zata mikawa HKI wasu daga cikin fursinonin yahudawa a safiyar yau, ta yi gargadi ga HKI kan cewa, ta yi hankali, don tana iya
Kakakin sojojin kasar ta Yemen Janar Yahya Sari, ya sanar a jiya Asabar cewa, sun kai hari a kan yankin “Umrashrash” da ake kira da Eliat, ta hanyar harba makamai
Gwamnatin kasar Brazil ta sanar da cewa Nijeriya a hukumance, ta shiga cikin jerin abokan huldar kungiyar BRICS. Brazil, wadda ita ce ke shugabantar kungiyar a 2025, ta bayyana hakan
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Qatar ta sanar da cewa, yarjejeniyar tsagaita wutar ta Gaza za ta fara aiki ne a yau Lahadi da karfe 8:30 na safe agogon Gaza, 6:30
Ma’aikatar shari’a a Iran, ta sanar da shahadar wasu manyan alkalai guda biyu na kasar a wani harin ta’addanci da aka kai musu a cikin kotun kolin kasar dake Tehran.