The latest news and topic in this categories.
Yahudawan sahyoniyya yan share a yankin yamma da kogin sun farwa wasu yan kasashen waje masu sa kai wadanda suke taimakawa Falasdinawa a gonakinsu a yankin yamma da Kogin Jordan
Hukuma mai kula da furinonin Falasdinawa ta bada sanarwan cewa tunn bayan fara yakin tufanul Aksa a gaza, sojojin HKI sun kama Falasdinawa 9280 a yankin yamma da kogin Jordan
Yahudawan sahyoniyya yan share a yankin yamma da kogin sun farwa wasu yan kasashen waje
Hukuma mai kula da furinonin Falasdinawa ta bada sanarwan cewa tunn bayan fara yakin tufanul
Kwamandan rundunar sojin saman Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya sanar da cewa: Akwai tarin makamai masu linzami a garuruwan Iran don haka makiya ba za su
Manistan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bayyana dalilai 3 da suka sa aka yanke shawarar korarsa daga kan mukaminsa Yoav Gallant, wanda fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin
Babban jami'i a kungiyar Hamas ya tsokaci kan korar ministan yakin Isra'ila Yoav Gallant daga mukaminsa amma Hamas tana nan daram Babban jami'i a kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas, Sami
Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya a Falasdinu ta ce: A bar kiran abin da ke faruwa a Gaza da yaki, domin kisan kare dangi ne tsantsa Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya kan
Mutane 20 ne aka tabbatar da mutuwarsu a wani farmaki da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kaddamar kan garin Barja da ke kudancin Beirut na kasar Lebanon Ma'aikatar lafiya ta
Yayin da "Isra'ila" ke ci gaba da kai hare-hare kan zirin Gaza da Lebanon, masu kada kuri'a a zaben shugaban kasa na ci gaba da samun rarrabuwar kawuna kan batun