The latest news and topic in this categories.
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi kira da a aiwatar da yarjejeniyar tsagaita bude wuta a Gaza tare da sakin fursunoni. A cewar tashar talabijin ta
Kafafen yada labarai a kasar Masar sun bayyana cewa tattaunawar tsagaita wuta a Gaza, tsakanin HKI da kuma kungiyoyin Hamas da Kawayenta a Gaza, ya kama hanyar rushewa saboda wasu
Kungiyar Hamas wacce take Jagorantar sauran kungiyoyin falasdinawa a yakin da suke fafatawa da sojojin HKI a Gaza, ta amince da kudurin kwamitin tsaro na MDD na tsagaita budewa juna
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi kira da a aiwatar da
Kafafen yada labarai a kasar Masar sun bayyana cewa tattaunawar tsagaita wuta a Gaza, tsakanin
Kungiyar Hamas wacce take Jagorantar sauran kungiyoyin falasdinawa a yakin da suke fafatawa da sojojin
Ministan harkokin wajen kasar Iran na riko Ali Bakhiri Kani ya bayyana cewa marigayi shugaba
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran