The latest news and topic in this categories.
A wani hari da jirgin sama maras matuki da dakarun kai daukin gaggawa su ka kai akan sansanin 'yan hijira a Jahar " Nahrun-Nil" a Arewacin Sudan sun kashe mutane
Majiyar gwamnatin kasar Yemen ta basa sanarwan kai hare-hare har sau biyu kan kataparen jirgin ruwa mai daukar jiragen yaki na kasar Amurka dake cikin Tekun Red sea, wato USS
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Abdulmalik Badruddeen Huthi ya bayyana cewa hare-haren ta'adanci wadanda sojojin Amurka da Burtaniya suka kai kan yankuna da dama a kasar ba za su
A wani hari da jirgin sama maras matuki da dakarun kai daukin gaggawa su ka
Majiyar gwamnatin kasar Yemen ta basa sanarwan kai hare-hare har sau biyu kan kataparen jirgin
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Abdulmalik Badruddeen Huthi ya bayyana cewa hare-haren ta'adanci wadanda
MDD ta bayyana cewa; Da akwai damuwa mai zurfi akan halin da 'yan Hijirar Sudan suke ciki a gabashin kasar Chadi saboda rashin masu bayar da kudaden taimakon kula da
Nahiyar Afirkan a karkashin tarayyar Afirka ta kafa cibiyar dake kula da sararin samaniya domin tattara bayanai, wacce ke da matsuguni a birnin "alkahira' na Masar. Sabuwar cibiyar dai ta
Jaridar 'yan sahayoniya ta "Ma'ariv' ta buga labarin da yake cewa; Isra'ila tana fuskantar matsalar diplomasiyya saboda ci gaba da yakin Gaza. Jaridar ta kuma ce; A halin yanzu "Isra'ila"
Ma'aikatar kiwon lafiya ta Gaza ta sanar da cewa; Daga safiyar yau Alhamis zuwa yanzu adadin falasdinawan da su ka yi shahada sun haura 50. Kididdigar ma'aikatar kiwon lafiya ta
A karo na biyu sojojin kasar Yemen sun sanar da kai hari akan filin saukar jirgin sama na "Ben Gorion" a matsayin ci gaba da taimakawa Falasdinawa da sojojin HKI
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta gaggawar kulla alaka da kasar Siriya Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya jaddada cewa: A halin