The latest news and topic in this categories.
Shugaban ma'aikatar shari'a ta Iran ya isa kasar China domin halartar taron shugabannin ma'aikatun shari'a na kasashen da suke mambobin kungiyar Shangai karo na 20. Hujjatul-Islami Wal Muslimin Muhsini Eiji
Kasashen kungiyar 'Shanghai Cooperation Organization' ko (SCO) sun rattaba hannu kan yarjeniyar aiki tare don samarwa da kuma rarraba makamashi a tsakanin kasashen kungiyar. Kamfanindillancin labaran IRNA na kasar Iran
Shugaban ma'aikatar shari'a ta Iran ya isa kasar China domin halartar taron shugabannin ma'aikatun shari'a
Kasashen kungiyar 'Shanghai Cooperation Organization' ko (SCO) sun rattaba hannu kan yarjeniyar aiki tare don
Iran ta bayyana cewa tattauanwa ta hudu data wakana tsakaninta da Amurka tana da wahala amma kuma tana da amfani. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil Baghaei ya ce zagaye
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya ba da shawarar yin tattaunawa "kai tsaye" ba tare da sharadi ba" tsakanin kasarsa da Ukraine a ranar 15 ga Mayu a Istanbul. A
Sabon shugaban darikar ‘yan katolika na duniya Fafaroma Leo na 14 ya ce yana matukar bakin ciki da abin da ke faruwa a zirin Gaza, inda ya bukaci a tsagaita
Iran ta bayyana aniyarta ta karfafa hadin guiwar ‘yan sanda da Nijar. Wanna bayanin ya fito ne a wani bangare na ziyarar da, Birgediya Janar Ahmad-Reza Radan, babban kwamandan rundunar
Tsohon jami'in harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Josep Borrell ya yi kakkausar suka ga kungiyar kan rashin daukar mataki game da kisan kiyashin da gwamnatin Isra'ila ke yi a zirin
Falasdinawa mazauna yankunan Khan-Yunus dake kudancin zirin Gaza suna fama da matsananciyar yunuwa, a lokaci daya suna fuskantar hare-hare masu tsanani daga sojojin HKI. Mata mazauna yankin sun fi fuskantar