The latest news and topic in this categories.
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bayyana cewa wadanda suka goyi bayan Sadam Hussaini a hare haren makamai masu guba kan mutanen garin Sardash na kasar
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bayyana cewa wadanda suka goyi
Aljeriya ta yi kira, bisa bukatar Lebanon, da a gudanar da wani taron gaggawa na Kwamitin Sulhu, don yin nazari kan abubuwan da ke faruwa masu hadari a Lebanon, musamman
Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah a ranar Laraba ya mika ta'aziyyarsa ga iyalan wadanda suka yi shahada ko kuma suka jikkata sakamakon kazamin harin haramtacciyar kasar Isra'ila ta
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa (NEMA) ta ce kimanin mutane miliyan 1.6 ne ambaliyar ruwa ta shafa a Najeriya tsakanin watan Afrilu zuwa Satumban 2024. Darakta-Janar ta NEMA, Hajiya Zubaida
Sanatan Amurka Bernie Sanders ya tabbatar da cewa kashi 60% na wadandfa suka rasa rayyukansu a yakin da Isra'ila ke kaddamarwa kan Gaza mata ne da kananan yara, yana mai
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce akwai bukatar musulmi su samar da hadin kai domin kare mutuncinsu da al’ummominsu. Shugaban na Iran ya bayyana hakan ne a jawabin da
Shugaban kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah ya ce fashe-fashen na’urorin sadarwa da Isra'ila ta kai a ranakun Talata da Laraba, wanda ya kashe mutane 37 tare da raunata kusan 3,000