The latest news and topic in this categories.
Ma’aikatar harkokin wajen Iran din ta gayyato jakadan kasar Birtaniya ne dake nan Iran domin nuna masa kin amincewa da matakin da matakin da kasarsa ta dauka na kama wani
Saboda matsayar da kasar Canada ta dauka na bayyana IRGC a matsayin kungiyar ta'addanci, ma'aikatar harkokin wajen Iran din ta kira yi mai wakiltar manufofin kasar domin nuna masa rashin
A wani bayani da ma’aikatar harkokin wajen Jamhuriyar musulunci ta Iran ta fitar ta bayyana cewa; A karkashin dokar MDD mai lamba 51 Sojojin Iran sun mayar da martani akan
Ma’aikatar harkokin wajen Iran din ta gayyato jakadan kasar Birtaniya ne dake nan Iran domin
Saboda matsayar da kasar Canada ta dauka na bayyana IRGC a matsayin kungiyar ta'addanci, ma'aikatar
A wani bayani da ma’aikatar harkokin wajen Jamhuriyar musulunci ta Iran ta fitar ta bayyana
A yau Talata ce ake saran shugaban kasar Rasha Vladimir Putin zai zanta ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Amurka Donal Trump, kuma wannan shine zantawar shuwagabannin kasashen biyu
Majiyar gwamnatin kasar Yemen ta basa sanarwan kai hare-hare har sau biyu kan kataparen jirgin ruwa mai daukar jiragen yaki na kasar Amurka dake cikin Tekun Red sea, wato USS
Gwamnatin HKI ta bayyana damuwarta da jibge sojojin da gwamnatin kasar masar take yi a yankin Sinaa kusa da kan iyakar kasar da HKI. Tun bayan da gwamnatin HKI ta
HKI ta keta yarjeniyar tsagaita wuta a Gaza, a jiya inda ta kai hare-hare masu yawa, wadanda suka yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da 300 ya zuwa safiyar yau. Tashar
A wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen kasar Rwanda ya fitar, ta zargi kasar ta Belgium da tsoma baki a harkokin cikin gidanta. Bugu da kari, sanarwar ta bai wa
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi ya bayyana cewa; Matukar Amurka ta ci gaba da kai wa Yemen hare-hare, to suna da hanyoyi da za su iya